• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mazauna Unguwar Kofar Mazugal Sun Yi Kira Ga Hukumar (KNUPDA) Da Kuma Jami’an Hukumar Civil Defence Dasu Gaggauta Rushe Wani Ofishin Wucin Gadi Da Aka Kafa A Yankin

aksam by aksam
April 2, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A cewar mazauna unguwar, an gina ofishin ne ba bisa ƙa’ida ba, kuma yana hana zirga-zirgar ababen hawa da masu tafiya a ƙafa, musamman saboda yadda yake toshe gani ga masu amfani da hanyar.

Sun kuma yi zargin cewa jami’an da ke aiki a ofishin suna amfani da shi wajen karɓar kuɗaɗe daga masu ababen hawa, lamarin da suka ce ya saɓa da doka.

Mazauna sun tuna cewa a baya jami’an Civil Defence sun taɓa kafa irin wannan ofishi na wucin gadi a kan titin Kurna kusa da gada, amma daga bisani Hukumar KNUPDA ta rusa shi.

A halin yanzu, mazauna yankin sun bayyana damuwa kan sake buɗe irin wannan ofishi a Kofar Mazugal, suna mai cewa yana barazana ga lafiyar masu ababen hawa da sauran masu amfani da hanyar.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar Giginyu peace ta yaba wa Gwamna Abba Kabir bisa jin koken su

Next Post

Rahotanni Na Nune Da Cewar An Tsige Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Cigaba da bullar almundahna, majalisar dattawa ta jaddada Aniyar ta na bincikar gwamnatin Buhari

Cigaba da bullar almundahna, majalisar dattawa ta jaddada Aniyar ta na bincikar gwamnatin Buhari

February 23, 2024
Gwamnatin tarayya ta fadi matsayar ta gameda bukatar NLC

Kalli matakin da Tinubu ke shirin dauka domin Hana zanga-zangar Yan Najeriya da zasu gudanar

July 12, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media