• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

A fakaice Amurka ta fara kaiwa kasar Iran hare-hare

aksam by aksam
February 4, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Amurka ta kai hare-hare a wasu muhimman wuraren sojojin Iran da kungiyoyin da take mara wa baya a Iraki da Siriya da nufin daukar fasa kan hari da jirgi marars matuki da ya yi ajalin sojojinta uku a Kudancin Jordan.

Fadar White House ta ce a daren Juma’a wayewar Asabar jiragen yakinta sun kai jerin hare-hare 85 a sansanonin sojan Iran daban-daban har duga bakwai da suka hadar da uku a Iraki da kuma hudu a Siriya inda suka halaka kwamandoji da dama.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Siriya ta bayar da rahoton cewa akalla mayaka masu samun goyon bayan Iran 18 ne suka halaka sakamakon hare-haren, sannan kuma wasu majiyoyin tsaro sun ba da tabbacin cewa an yi ruwan bama-bamai a wasu wuraren kungiyoyi masu alaka da Iran a Yammacin Iraki kusa da iyakar kasar da Siriya.

Hukumomin Bagadad sun yin tir da keta haddin kasar domin kai wadannan hare-haren, sai dai daga nata bangare Amurka ta yi ikirarin cewa ta sanar da su kafin ta kai samamen.

Dama dai bayan harin na ranar Lahadi 28.01.2024 wanda ya yi ajalin sojojin Amurka uku tare da jikkatar wadansu 30, shugaba Joe Biden ya yi alkawarin daukar fansa kan wadanda suka aikata wannan kuskure da ya sifanta da ”Aika-aika”.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Abin tausayi yadda aka shake wata Tsohuwa da Jikarta har ta mutu

Next Post

Gamayyar kungiyoyin Fulani sun magantu bayan tsare shugaban Miyetti Allah fiye da kwanaki 10

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban Majalisar wakilai ya fadi matsayar su Akan zanga-zanga Matasan Najeriya

Shugaban Majalisar wakilai ya fadi matsayar su Akan zanga-zanga Matasan Najeriya

July 31, 2024

Strategii moderne pentru optimizarea experienței de joc online în 2024

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media