Allah ya yi wa Aramma Malam Alhassan Tanko Kirgi rasuwa a yau Litini, Mai shekara 85, ya rasu ya bar ‘yan goma 11 cikinsu hadda Hon
Yusuf Umar Kirgi, da jikoki 101 bayan gajeriyar rashin lafiya a gidansa dake garin Kirgi a Karamar Hukumar Kubau a jihar Kaduna
Tune aka yi jana’izarsa a Gidansa dake garin Kirgi a Karamar Hukumar Kubau
Sanarwa daga; Hassan Umar Gwammaja
Na Radiyo Najeriya Kaduna











