Daga Hassan Umar Gwammaja
Sanarwar da Jami’in hulda da jama’a na Rundunar DSP Buhari Abdullahi
ta bayyana cewa, bayan tattaunawa mai zurfi kan matsalolin tsaro da ke akwai, an cimma matsaya za a ci gaba da aiwatar da takaita amfani da babura a cikin Birnin Gombe. Wannan takaita zai ci gaba da aiki daga karfe 7:00 na yamma zuwa 6:00 na safe a kowace rana, kuma za a fara sake ta fara daga ranar Juma’a, 3 ga Afrilu, 2026.
An dauki wannan mataki ne domin hana amfani da babura wajen aikata laifuka da kuma kara inganta tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’ummar jihar.
Rundunar na godiya da irin hadin kai da mutane ke bi domin tabbatar da tsaro da zaman lafiya.
Haka kuma, rundunar na jajircewa wajen kare rayuka da dukiyoyin jama’a a fadin jihar.