• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Uba Ya Fasa Aurar Da ‘Yarsa Ga Wani Saurayi Saboda Goyon Bayan Tinubu

aksam by aksam
April 3, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

  1. Daga: Hassan Umar Gwammaja

Gidan Radiyon Sawaba ya ruwaito cewa mutumin, Malam Sani, mazaunin unguwar Yalwawa da ke Dutse, ya ɗauki matakin ne a daren da ya gabata, duk da cewa an riga an kammala shirye-shiryen ɗaura auren da aka tsara gudanarwa a yau.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Majiyoyi sun ce Malam Sani ya sanar da iyayen saurayin da waliyyansa cewa ba zai ci gaba da shirin auren ba, matakin da ya jefa bangarorin biyu cikin ruɗani tare da janyo hankalin al’umma.

Dattawa da masu ruwa da tsaki sun shiga tsakani domin lalubo mafita, amma mahaifin yarinyar ya nace kan matsayinsa. Ya bayyana cewa saurayin bai aikata masa wani laifi kai tsaye ba, sai dai ra’ayinsa a kan harkokin siyasa ne ya sa ya yanke wannan hukunci.

A cewarsa, yadda saurayin ke bayyana goyon baya ga manufofin shugaban ƙasa a kafafen sada zumunta, na nuna abin da ya kira rashin tausayi da kuma ƙarancin imani, dalilin da ya sa bai ga dacewar aurar da ‘yarsa gare shi ba.

Lamarin ya haifar da muhawara a tsakanin jama’a, inda wasu ke ganin cewa bambancin ra’ayin siyasa bai kamata ya zama dalilin rushe shirin aure ba, yayin da wasu ke goyon bayan matakin mahaifin bisa hujjojin da ya baya

Har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, babu wata sanarwa daga bangaren saurayin ko iyalansa. Sai dai masu sharhi na ganin cewa lamarin na nuni da yadda siyasa ke ƙara kutsawa cikin al’amuran zamantakewa a Najeriya.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Rundunar ‘Yan Sanda Reshin Jihar Gombe Ta Dawo Da Dokar Hana Zirga Zirgar Babura A Jihar

Next Post

Rasha ta sanar da Fara amfani da kuɗin Iran a hada-hadar man fetur

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban Majalisar wakilai ya fadi matsayar su Akan zanga-zanga Matasan Najeriya

Shugaban Majalisar wakilai ya fadi matsayar su Akan zanga-zanga Matasan Najeriya

July 31, 2024
Ana Cigaba Da Zanga-zanga Bayyan Sauke Gwamnan Jihar Filato

Ana Cigaba Da Zanga-zanga Bayyan Sauke Gwamnan Jihar Filato

November 20, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media