• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Murnar Babbar Sallah Sarkin ƙasar Morocco ya yanta fursunonin 1,500

aksam by aksam
June 8, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Sarkin Maroko ya yi wa fursunoni fiye da 1,500 afuwa saboda murnar Babbar Sallah
Daga cikin wadanda aka yi wa afuwa akwai fursunoni 1,305, waɗanda a cikinsu akwai mutum 206 da ba sa tsare amma an yanke musu hukunci, da kuma mutane 15 da aka samu da laifuka masu nasaba da ta’addanci da tsattsauran ra’ayi.

Sarkin Maroko, Mohammed VI, ya yi afuwa ta musamman ga mutane 1,526 a ranar Juma’a, gabanin Bikin Babbar Sallah.

A cewar wata sanarwa daga Ma’aikatar Shari’a, an yi wannan afuwa ne a ranar Juma’a dare wadda ita ce jajibirin Babbar Sallah a Maroko sakamakon an gudanar da Sallah a ƙasar a ranar Asabar, 7 ga watan Yuni a ƙasar dake arewacin Afirka.

Daga cikin wadanda aka yi wa afuwa akwai fursunoni 1,305, waɗanda a cikinsu akwai mutum 206 da ba sa tsare amma an yanke musu hukunci, da kuma mutane 15 da aka samu da laifuka masu nasaba da ta’addanci da tsattsauran ra’ayi.

‘Yan ƙasar ta Maroko sun gudanar da Babbar Sallah a bana ba tare da yin layya ba.

‘Yan ƙasar ba su yi layya ba sakamakon Sarkin na Maroko Mohammed IV, ya buƙaci ‘yan ƙasar da kada su yi layya saboda yadda ake fama da ƙarancin dabbobi a ƙasar da kuma fari.

Tags: aminiyaArewa radioBBC hausacrihausaDailyTrustfreerfi hausatrt hausa
Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tirkashi Ɗalibai fiye da miliyan 13 za su rubuta jarabawar shiga Jami’o’i a kasar China

Next Post

Ɓarawon Waya Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Babban Jami’in Soja A Kaduna

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar Ohanaeze Ndigbo Da Takwararta Ta Datawan Arewa Sun Koka Kan Yawan Tafiye-Tafiyen Da Shugaba Tinubu; Ke Yi

Kungiyar Ohanaeze Ndigbo Da Takwararta Ta Datawan Arewa Sun Koka Kan Yawan Tafiye-Tafiyen Da Shugaba Tinubu; Ke Yi

February 2, 2024
Haɗin guiwar ƙasashen Nijar, Mali da Burkina Faso Za su Bayyana masu ɗaukar nauyin yan bindiga a Najeriya

Haɗin guiwar ƙasashen Nijar, Mali da Burkina Faso Za su Bayyana masu ɗaukar nauyin yan bindiga a Najeriya

September 29, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media