• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar Yan kasuwa ta Malam Kato ta yi alkawarin taimakon gwamnatin Kano da Muhimmin Abu

Sy lawan by Sy lawan
September 26, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar yankasuwa dake tashar motoci ta malam Kato ta jaddada aniyarta na ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano hadin Kai domin tattara kudaden haraji domin ciyar da Jihar Kano gaba.

Shugaban Kungiyar Abdullahi Adamu ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da Manema labarai a ofishinsa dake tashar Malam Kato.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shugaban Kungiyar yace yankasuwar da suke gudanar da kasuwanci a cikin tashar mutane ne masu biyayya da hadin Kai, musamman duk abubuwan da suka shafi al’ummar jihar Kano basa yin kasa a gwiwa saboda abune da zai taimakawa jama’a da samarwa matasa ayyukan yi.

Shugaban Kungiyar yayi Kira ga Gwamnatin jihar Kano da ta tallafawa tashar motoci ta malam Kato da futulu masu amfani da gaske rana a ciki da wajen tashar saboda Samar da tsaro na dukiyoyin alumma.

Bugu da Kari akwai bukatu da dama da ya kamata Gwamnatin jihar Kano ta yi a cikin tashar Malam Kato saboda ta yiwa al’ummar tashar kadan saboda gine -gine da aka yi a cikinta, Inda yace akwai bukatar Gwamnati ta kawowa tashar daukin gaggawa.

Shugaban Kungiyar ya Kara da cewar,a shirye Kungiyar take na ganin ta ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar gudunmawa da ta dace, domin marawa yunkuri Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf bisa Yadda yake aiwatar da ayyukan ci gaba a fadin jihar.

Daga karshe Shugaban Kungiyar yayi Kira ga dukkannin ‘ya’yan Kungiyarsa da su kwantar da hankalunsu domin Yanzu haka shugabancin Kungiyar Yana nan nemowa ‘ya’yan Kungiyar tallafi na musamman da za su habaka kasuwancinsu.

Yace amma dole ne sai sun ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano goyan bayan da suka dace, saboda Gwamnatin ta samu damar taimaka musu karkashin ma’aikatar kasuwanci ta jihar Kano.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar injiniyoyi ta ƙasa ta shirya ɓullo da Hanyar dakile ayyukan marasa inganci a cikin mambobinta

Next Post

Kungiyar Yan Tanka ta fadi gudunmawar da zata baiwa Kwamishinan sufuri na Kano

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Transformaciones en la Experiencia Móvil en Casinos Online: La Evolución de las Apps y Bonds Digitales

April 21, 2025
Yadda Kotu taci tarar CBN Naira miliyan 63.7

Yadda Kotu taci tarar CBN Naira miliyan 63.7

February 23, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media