• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar injiniyoyi ta ƙasa ta shirya ɓullo da Hanyar dakile ayyukan marasa inganci a cikin mambobinta

Sy lawan by Sy lawan
September 25, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar injiniyoyi ta kasa shiyar Arewa maso yamma ta jaddada aniyarta na Kula da ingancin ayyukan da injiniyoyi suke gudanarwa a fadin kasar nan.

Shugaban Kungiyar na kasa Eng. Farfesa Sadiq Abubakar ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da Manema labarai a yayin kaddamar da sabbin Shugabannin Kungiyar Wanda ya gudana a dakin taro na dangote dake jami’ar Bayero a nan Kano.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Injiniya Sadiq Abubakar yace saboda yawan matsalolin da Ake samu wajen yin gine -gine a fadin kasar nan,ya sanya Kungiyar ta ga dacewar Samar da jagororin da su rika bibiyar Yadda Injiniyoyi suke aiwatar da ayyukan su.

Shugaban yace akwai bukatar cibiyar ta rika bibiyar dukkannin ayyukan da ‘ya’yanta suke yi ta hanyar wadan nan sabbin Shugabannin da aka kaddamar na jihohin Arewa maso yamma saboda yawan karafe korafen da samu a harkokin gine -gine.

A jawabinsa Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf Wanda kwamashin ayyuka na jihar Kano Alh Marwan Ahmed ya wakilta yace Gwamnatin jihar Kano ta yi farin ciki da wannan sabbin Shugabanni saboda za su taimaka Mata wajen aiwatar ayyukanta domin tabbatar da ingancin ayyukan da yankwangila suke yi a jihar duba da managartan ayyukan da yi a lunguna da sako na na wannan jiha.

Yace rashin irin wadannan jagorori ya sanya wasu kamfanoni kwangila suke abun da suka ga dama saboda sun fahinci babu wadanda suke bibiyar dukkannin ayyukan hanyoyi da gine -gine da suke gudanarwa a shiyar Arewa maso yamma.

Kwamishinan ya bayyana cewar, Kungiyar injiniyoyi ta kasa ba za ta zuba idanu ba tana kallon irin matsaloli na gudanar da ayyuka marasa inganci su rika faruwa a cikin jihar Wanda ita dukkannin ayyukan da take aiwatarwa ayyuka ne masu mutukar nagarta.

Daga karshe kwamishinan ya yabawa shugabancin Kungiyar na kasa bisa dogon tunani da ta yi na Samar da sabbin Shugabannin wadanda a baya babu su, Inda yace hakan zai Kara habakawa da tabbatar da ingancin ayyukan da ake yi a yankunan Arewacin kasar nan.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda adadin kamfanonin da Gwamnatin tarayya ta soke lasisin su ya Karu zuwa 3,794

Next Post

Kungiyar Yan kasuwa ta Malam Kato ta yi alkawarin taimakon gwamnatin Kano da Muhimmin Abu

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Komai Ya Chanja In  Ji Kungiyar Masu Gyaran Farce:- Komai Al’ummar  Za Suce Gangane Da Wannan Sanarwar ?

Komai Ya Chanja In Ji Kungiyar Masu Gyaran Farce:- Komai Al’ummar Za Suce Gangane Da Wannan Sanarwar ?

February 20, 2024

La Evolución de los Bonos en los Casinos en Línea: Estrategias y Consideraciones Clave

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media