• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar dillalan Man fetur ta saki sabon gargadi na yuwuwar fuskantar wahalar man fetur

Sy lawan by Sy lawan
January 25, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu a Najeriya, (IPMAN), ta koka game da wasu matsaloli da dama da ‘ya’yanta ke fuskanta wajen samun man da suke sara daga kamfanin mai na ƙasar (NNPCL)  musamman na yankin arewa.

Ƙungiyar ta ce wannan lamarin yana iya haifar da ƙarancin man har da ma rufe gidajen mai da dama.

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

Mataimakin shugaban ƙungiyar, Zarma Mustapha, ya shaida wa BBC cewa mafi yawan lokaci man fetur ɗin da suke samu daga NNPCL ba ya kai yawan da suke buƙata lamarin da ya sa suke siyan mai daga depo-depo masu zaman kansu kuma galibi sukan sayi man ne a kan farashi mai tsada wanda yake tasiri kan farashin da suke siyar da man a giajen mansu.

‘Muna cikin wani irin mawuyacin hali, musamman mu da muke a arewacin Najeriya. A kudu suna iya ƙara karamar riba a kan farashinsu saboda suna samun sauƙi wurin ɗauko mai daga depo zuwa gidajen mansu. Amma mu da muke arewa ba mu iya samun mai a kan farashin da NNPCL take bayarwa daga depo masu zaman kansu, kuma idan zan dauki kayan nan sai na biya kuɗin mota, ga illolin kan hanya, ba karamin nauyi muke ɗauka ba.’ In ji shi.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani pasto ya hadu da ajalinsa a hanun kadoji

Next Post

A shirye muke wajen ganin kananan hukumomi sun dawo cikin hayyacinsu,

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1
KASUWANCI

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja
KASUWANCI

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

by aksam
January 18, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

The Story Behind orionspins casino: A Brand Overview

April 21, 2025
Ƴan sanda sun ƙwato yarinya ƴar shekara 12 da aka Daura wa aure da mai sheka 63

Ƴan sanda sun ƙwato yarinya ƴar shekara 12 da aka Daura wa aure da mai sheka 63

April 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media