• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Bayan harbe gomman Yan zanga-zanga, NLC tayi martani ga rundunar Yansanda

aksam by aksam
August 3, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

NLC ta bukaci ‘yan sanda su karkata bindigoginsu zuwa kan ‘yan ta’adda, maimakon masu zanga zanga

Kungiyar kwadago a Najeriya ta bukaci ‘yan sanda da su karkata bindigogin su zuwa kan ‘yan ta’adda maimakon masu zanga zangar lumana.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shugaban kungiyar Joe Ajaero ne ya bayyana haka, yayin da yake kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya kawo karshen wadannan matsaloli da suka addabi jama’a da kuma biyan bukatun masu zanga zangar.

Ajaero yace hanya guda ta warware wannan matsalar ta zanga zanga itace ta hanyar tattaunawa da shugabannin ta, maimakon barazanar da ‘yan sanda da kuma sojoji ke yi.

Shugaban yace sakamakon samun shaidun dake nuna cewar mutane sama da 40 sun mutu, ya zama wajibi su tuhumi yadda jami’an tsaron ke gudanar da ayyukan su.

Premium Times ta ruwaito Ajaero yace da ‘yan sanda sun yi amfani da irin wannan karfin da ake bukata wajen kai hari a kan ‘yan bindiga da kuwa an shawo kan matsalar tsaron da ake fuskanta. Shugaban ya bayyana damuwar kungiyar su dangane da asarar rayuka da kuma dukiyoyin da aka samu.

Premium Time

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban Bola Ahmad Tinubu Zai Yi Wa ‘Yan ƙasa Jawabi Gobe

Next Post

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sassauta Dokar Hana Fita Daga;-

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Dan Wasan Kwallon Kafa Dan Asalin Kasar Potegal Cristiano Ronaldo Ya Ci Kwallaye Dare 900 A Duniya

Dan Wasan Kwallon Kafa Dan Asalin Kasar Potegal Cristiano Ronaldo Ya Ci Kwallaye Dare 900 A Duniya

September 6, 2024
Wani Bishop ya caccaki gwamnatin tarayya kan Abu 2

Wani Bishop ya caccaki gwamnatin tarayya kan Abu 2

April 2, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media