• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yan Bindiga Sun yi garkuwa da mahaifiya fiye da 20 jihar kudu maso yamma

aksam by aksam
July 1, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kiimanin matafiya 20 ne wasu ‘yan bindiga suka yi awon gaba da su a hanyar Sagamu-Ijebu-Ode a jihar Ogun da ke kudu maso yammacin Najeriya.

Jami’ar hulda da jama’a ta rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, Omolola Odutola, ta tabbatar da sace direban da tare da mutane motar.

Rahotanni sun ce an yi wa matafiya kwanton bauna ne a ranar Lahadin da ta gabata, a yankin Sagamu kusa da ofishin rundunar ‘yan sanda ta kasa da kuma garin Ilishan.

Wani mazauni kuma shugaban hukumar yankin Ilishan, Wemmy Osude, ya shaidawa gidan talabijin na Channels cewa an harbi wani mutum a gwiwa a lokacin da lamarin ya faru.

Ya tabbatar da cewa daya daga cikin wadanda harin ya rutsa da su, mazaunin Ilisan Remo, yana karbar kulawa a asibitin koyarwa na jami’ar Babcock bayan da ‘yan bindigar da ake zargi suka harbe shi a gwiwarsa.

Osude ya kara da cewa ya yi magana da mazaunin garin da ke karbar magani. “Yana cikin kwanciyar hankali,” in ji shi.

Ya kuma bayyana tattaunawa da kwamandan yankin Sagamu da lamarin ya faru, inda ya bayyana fatan jami’an tsaro za su bi sahun masu laifin tare da kubutar da mutanen da aka sace.

Jami’ar hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, Omolola Odutola, ta tabbatar da sace wani direba da wasu mutane dauke da makamai suka yi a hanyar Ijebuode/Sagamu.

Ta kuma bayyana cewa, an yi fashi da makami sau uku a wuri guda.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wasa kwakwalwa tare da Khadija Muhammad mai taya

Next Post

Bayan Gaza biyan Miliyan 248 KEDCO ta yanke wutar lantarkin Jami’ar Aliko Dangote

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Sarkin Musulmai ya fadi matakin da talakawa ya kamata su dauka akan tsadar rayuwa da aka saka su a ciki

Sarkin Musulmai ya fadi matakin da talakawa ya kamata su dauka akan tsadar rayuwa da aka saka su a ciki

February 12, 2024
Gwamnan Kano Ya Yi Allah-wadai Da Daga Dan Kamfai Da Mata Suka Yi Yayin Ziyarar Uwargidan Shugaban Ƙasa

Gwamnan Kano Ya Yi Allah-wadai Da Daga Dan Kamfai Da Mata Suka Yi Yayin Ziyarar Uwargidan Shugaban Ƙasa

April 27, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media