• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ko kun san dalilan Shugaba Tinubu na sasanta rikicin siyar jihar Ondo

Sy lawan by Sy lawan
November 26, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya daidaita rikicin siyasar jihar Ondo da aka kwashe watanni ana fama da ita bangaren gwamnan jihar Rotimi Akeredolu da mataimakin gwamna Lucky Aiyedatiwa.

Cikin wata sanarwar da mai magana da yawun shugaba Tinubun, Ajuri Ngelale, ya fitar ranar a jiya Asabar, ya ce an cimma hakan ne bayan kwashe lokaci mai tsawo ana tattaunawa tsakanin bangarorin biyu da ‘yan majalisar jihar da bangaren jam’iyyar APC na jihar, da kuma shugaban kasar ranar Juma’a a fadarsa da ke Abuja.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sanarwar ta ce shugaba Tinubu ya shawarci duka bangarorin da su manta da duka abubuwan da suka faru, domin zaman lafiyar jihar da gudanar da ayyukan ci gaba.

Sasancin ya tabbatar da cewa Akeredolu zai ci gaba da zama a matsayin gwamna, yayin Aiyedatiwa zai ci gaba da kasancewa a matsayin mataimaki.

A baya-bayan nan dai an samu rashin jituwa tsakanin majalisar dokokin jihar da mataimakin gwamnan bayan da majalisar ta zarge shi da aikata wasu laifuka ciki har da rashin biyayya ga gwamnan jihar.

Lamarin da ya kai har da barazanar tsigewa, inda ya garzaya wata babbar kotu a Abuja wadda ta dakatar da ‘yan majalisar daga yunkurin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda wasu dalibai ke darawa bayan da Dan majalisar wakilai, A I kofa ya cika musu alkawari

Next Post

Ansamu Asara Milliyoyin Kudadi A Kasuwar Kabba Dake Jihar Kogi

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

NNPC ya magantu kan zagonkasa da ya gano ana yi masa

NNPC ya magantu kan zagonkasa da ya gano ana yi masa

June 27, 2025
Mutane 20 sun shiga wani yanayi bayan an fafata tsakanin yanbindiga da jami’an DSS

Mutane 20 sun shiga wani yanayi bayan an fafata tsakanin yanbindiga da jami’an DSS

May 21, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media