• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mutane 20 sun shiga wani yanayi bayan an fafata tsakanin yanbindiga da jami’an DSS

aksam by aksam
May 21, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ƴan bindiga sun yi awon gaba da mutane 20 a samamen da suka kai Abuja

Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wasu mutane  20 a unguwar Dawaki da ke kusa da yankin Kubwa a babban birnin Tarayyar Najeriya, Abuja, biyo bayan wani samame da suka kai.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

An kashe uku daga cikin maharan yayin da aka kama biyu daga cikin su.
An kashe uku daga cikin maharan yayin da aka kama biyu daga cikin su. © dailytrust
Da:

Majiyoyi sun ce maharan, waɗanda suka kai kimanin 50, sanye da khakin soja, sun kai harin ne a layin Frank Okpara, kafin daga bisani jami’an tsaro su taka musu birki, sakamakon kiran gaggawa da aka musu.

Shugaban wannan al’umma ta Dawaki Rock Heaven Community, Tunde Abdulrahim, ya ce lamarin ya auku ne bayan almuru a  Lahadi, inda  maharan suka kutsa unguwar da muggan makamai dabam-dabam.

Wannan lamari na  zuwa ne jim kaɗan bayan da ƴan bindiga suka kai farmaki Shagari Quaters a yankin Dei-Dei na, wanda ke kan titin  Kubwa zuwa Abuja, inda suka yi awon gaba da iyalin wani jami’in kwastan.

Wani mazaunin yankin, wanda ya nemi a sakaya sunansa ya ce ƴan bindigan sun sace mmutane 17 daga gidaje 3  a layin; sai dai ya ƙara da cewa, 5 daga cikin waɗannen mutane sun tsere a yayin da ake tafiya da ssu zuwa wani tsauni a wajen yankin.

Rahotanni sun ce a yayin da yan binidga suka kama hanyar wani gandun daji da ke kusa da madatsar ruwa na Usuma, sun gamo da jam’i’an DSS, inda suka yi artabu.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Mutane 386 sun shaki iskar yanci ta hannun sojijojin Najeriya

Next Post

Sarki Sanusi ll ya yi martani ga masu ganin sai wanda marigayi Ado Bayero ya haifa ne zai zama sarkin kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mutane 25 Sun Rasu Yayin Da 53 Suka Jikkata A Wani Hatsarin Mota Da Ya Faru A Gadar Sama Ta Dangwauro A Titin Kano Zuwa Zaria

Mutane 25 Sun Rasu Yayin Da 53 Suka Jikkata A Wani Hatsarin Mota Da Ya Faru A Gadar Sama Ta Dangwauro A Titin Kano Zuwa Zaria

July 1, 2024

Zmiany w Zarządzaniu Ruchem i Nowoczesne Gry Strategiczne: Przyszłość Rozwoju Umiejętności Decyzyjnych

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media