• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kasar China ta bullo da sabbin tsare-tsare na tarbar baki

aksam by aksam
January 12, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin kasar Sin ta sanar da sabbin matakai na saukaka balaguro zuwa kasar Sin ga ‘yan kasashen waje.

Hukumar kula da shige da fice ta kasar Sin ta sanar da sabbin matakai guda biyar a ranar Alhamis, tare da aiwatar da matakan nan da nan don saukaka balaguro zuwa kasar Sin.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Matakan sun hada da saukaka yanayin neman biza ga wasu ’yan kasashen waje dake neman bizar tashar jiragen ruwa don shiga kasar Sin. Misali, wadanda ke bukatar yin tafiya cikin gaggawa zuwa kasar Sin za su iya ta hanyar gabatar da wasikun gayyata ko wasu takardu masu nasaba ga hukumomin shiga tashar. ’Yan kasashen waje dake tafiya zuwa wata kasa na iya yada zango a kasar Sin cikin sa’o’i 24 ta daya daga cikin filayen tashi da saukar jiragen sama 9 da suka hada da filin jirgin sama na kasa da kasa na Beijing, ba tare da bin ka’idojin binciken kan iyaka ba, an samar da wurare da ke kusa fiye da wuraren da aka amince da su a baya don neman karin kwanakin biza, da sake ba bayar wa ko canzawa ga ’yan kasashen waje da ke zama a kasar Sin. ’Yan kasashen waje dake bukatar shiga da fita kasar Sin sau da yawa za su iya neman bizar shiga na sau da daya. Kuma an saukaka bukatun takardun neman biza.

Mataimakin daraktan hukumar kula da shige da fice ta kasar Liu Haitao ya ce, “Yayin da tattalin arzikin kasar Sin ke ci gaba da farfadowa da kuma ingantuwa, kuma ake ci gaba da fadada matakan bude kofa ga waje, kamfanoni da jama’ar kasar Sin da na kasashen waje suna da sabbin bukatu da dama na kula da harkokin shige da fice. Hukumar NIA za ta hada kai da hukumomin da abin ya shafa, don saukaka wa baki da ke zuwa kasar Sin yin kasuwanci, karatu, da tafiye-tafiye.”

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Jerin Shari’o’i Uku Da Kotun Kolin Najeriya Zata Kawo Karshensu A Yau Juma’a

Next Post

Sojojin Najeriya sun kashe ’yan bindiga 86 a wani samame

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

NNPCL ya zayyana wadanda matatar man fetur ta Dangote zata sayar wa da Mai

Kamfanin NNPCL Ta Fitar Da Farashin Yadda Kowacce Jiha Zata Sayi Man Matatar Dangote

September 16, 2024
Kungiyar dillalan Man fetur ta saki sabon gargadi na yuwuwar fuskantar wahalar man fetur

Akwai Yuwuwar NNPC Ya Sake Fitar Da Sabon Farashin Man Fetur A Najeriya

October 6, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media