• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Jerin Shari’o’i Uku Da Kotun Kolin Najeriya Zata Kawo Karshensu A Yau Juma’a

aksam by aksam
January 12, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home KOTU
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga A S Gwammaja

Alƙalan Kotun Ƙolin Najeriya a Juma’ar nan suna da babban aiki a gabansu, kasancewar hukunce-hukunce da dama da za su yanke, na shari’o’in zaɓukan gwamna da aka ɗaukaka daga faɗin ƙasar.

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

Wata majiyar Kotun Ƙoli ta tabbatarwa da BBC cewa shari’o’in zaɓe bakwai, ake sa ran alƙalan za su yanke hukuncinsu.

Hukunce-hukuncen na da matuƙar muhimmanci ga jihohin da abin ya shafa da kuma siyasar Najeriya.

Matakin kuma shi ne na ƙarshe ga fafutukar mulki ta hanyar shari’a. tsakanin ‘yan siyasa da jam’iyyunsu, tun Bayan kammala zaɓukan 2023.

Hukunce-hukuncen shari’o’in zaɓen gwamna da ƙananan kotuna suka yanke a baya, ba su iya kawo ƙarshen ja-in-jar da ake ta bugawa ba.

Sai dai yanzu, an zo magaryar tiƙewa. Kotun da ake kira ‘Daga Ke Sai Allah Ya Isa’, za ta yi fashin baƙin dokoki, sannan ta zartar hukunci.

Ga jerin shari’o’in da kotun za ta yanke hukuncinsu ranar Juma’a:

Abba Gida – Gida da Nasiru Yusuf Gawuna a jihar kano

A wannan ƙara, Kotun Ƙolin ana hasashen cikin biyu, za ta yi ɗaya, ko dai ta tabbatar da hukunce-hukuncen kotuna baya, ta jaddada nasarar da suka bai wa Nasiru Gawuna, ko kuma ta rushe matsayarsu, ta bai wa Abba Kabir Yusuf gaskiya.

Sai Shari’ar Caleb Mutfwang da Nentawe Goshwe daga jihar Filato, itama na ɗaya daga cikin shari’o’i masu zafi, da ake sa ran kotun ƙolin a Juma’ar nan, za ta yanke hukunci a kai.

Sai ta jihar Zamfara Bello Matawalle, Gwamna Dauda Lawal Dare da ya ɗaukaka ƙara zuwa kotun ƙoli yana neman ta tabbatar da nasararsa, wadda kotun baya ta soke, har ma ta ba da umarnin a yi sabon zaɓe cikin wasu ƙananan hukumomi.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ana gab da yanke hukunci kalli tanadin rundunar yan sanda a jihar Kano

Next Post

Kasar China ta bullo da sabbin tsare-tsare na tarbar baki

aksam

aksam

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

by Khadija Maitaya
August 7, 2026
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar  (ADC) Na Kasa
KOTU

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

by aksam
April 30, 2026
Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin  Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa
KOTU

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

by aksam
April 30, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi

by aksam
April 22, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Trump na nazarin ladabtar da ƙasashen NATO bayan ƙin mara masa baya a yaƙin Iran 

Trump na nazarin ladabtar da ƙasashen NATO bayan ƙin mara masa baya a yaƙin Iran 

April 9, 2026
DA ƊUMI-ƊUMI: Putin Ya Ce Musulunci Addini Ne Na Zaman Lafiya, Ya Yi Allah-wadai Da Alaƙanta Shi Da Ta’addanci

DA ƊUMI-ƊUMI: Putin Ya Ce Musulunci Addini Ne Na Zaman Lafiya, Ya Yi Allah-wadai Da Alaƙanta Shi Da Ta’addanci

August 17, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media