• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi

aksam by aksam
April 22, 2026
Reading Time: 2 mins read
0
Home KOTU
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

Kotu ta yanke wa Umar Idris Farawa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samun sa da laifi
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 16 Ƙarƙashin jagoran mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji, ta ayyana hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wani matashi mai suna Umar Idris Farawa

Gwamnatin jahar Kano ce dai ta gurfanar da matashin bisa zargin sa da kutse, da sata da kisan kai

Lauyan gwamnati Lamiɗo Soron dinki, ya gabatar da shaidu uku a gaban kotun inda shi kuma Umar ya kare kansa da kansa.

Ƙunshin zargin ya bayyana cewar a ranar 27 ga watan September 2021, Umar ya shiga shagon wani matashi mai suna Abubakar ya sace masa kayan lefe, a yayin da yake yunƙurin tserewa sai suka yi kiciɓis da mai shagon gudun kada asirinsa ya tonu sai ya zaro wuka ya burma masa a wuya lamarin da ya yi dalilin mutuwar sa

Wakilinyarmy Fatima Ibrahim Auwal ta rawaito cewar, kotun ta gamsu da shaidun mai gabatar da ƙara, an kuma yi watsi da shaidun kariya a don haka kotun ta ayyana hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan matashin.

A hannu guda kuma Kotun ta ɗaure:- matashin da ya bijirewa kamun ƴan sanda bayan samun sa da laifi daban-daban a Kano
Kotu ta ɗaure matashin da ya bijirewa kamun ƴan sanda bayan samun sa da laifi daban-daban a Kano

Kotu ta ɗaure matasa 4 babu zaɓin tara kan tayar da hankalin al’umma a Kano
Kotu ta ɗaure matasa 4 babu zaɓin tara kan tayar da hankalin al’umma a Kano
Mun bi umarnin kotu wajen danƙawa Mercy Tarfa yara marayu, su kuma sun zaɓi zama a hannun gwamnatin Kano – Kwamishin shari’a

Mun bi umarnin kotu wajen danƙawa Mercy Tarfa yara marayu, su kuma sun zaɓi zama a hannun gwamnatin Kano – Kwamishin shari’a

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Majalisar Dokokin Kano Ya Sanya Ranar Tantance Murtala Garo A Matsayin Mataimakin Gwamna

Next Post

Najeriya Sama Da 4,600 Ne Suka Koma Kasashen Waje Da Aiki A Cikin Shekaru 3 ‎ ‎—Rahoto

aksam

aksam

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

by Khadija Maitaya
August 7, 2026
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar  (ADC) Na Kasa
KOTU

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

by aksam
April 30, 2026
Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin  Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa
KOTU

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

by aksam
April 30, 2026
Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin  Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa
KOTU

Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa

by aksam
April 22, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

May 17, 2026
Cikin wata daya idan gwamnatin najeriya ta ga dama Sai ta fatattaki Yan taadda Dr Ado shuaibu Dan sudu

Cikin wata daya idan gwamnatin najeriya ta ga dama Sai ta fatattaki Yan taadda Dr Ado shuaibu Dan sudu

May 26, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media