• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Ta Fitar da sabon jerin sunayen Masu ɗaukar nauyin taaddanci ya haɗa da Tukur Mamu, Simon Ekpa Da Wasu 46

aksam by aksam
April 12, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin Tarayya ta sanya mai shiga tsakani, Tukur Mamu, da Simon Ekpa tare da wasu mutane da kungiyoyi 47 a cikin jerin takunkumi bisa zargin hannu a daukar nauyin ta’addanci da kuma wasu ayyuka masu alaka da hakan.

Daga cikin wadanda aka ambata akwai Abdulsamat Ohida, wanda aka bayyana a matsayin babban kwamanda na kungiyar ISWAP a yankin Okene.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A cikin sabon jerin da kwamitin sanya takunkumi ya wallafa a shafinsa na intanet a ranar Asabar, gwamnati ta danganta Ohida da harin ranar 5 ga Yuni, 2022, da aka kai kan Cocin Katolika ta St. Francis da ke Owo a Jihar Ondo, da kuma harin da aka kai gidan gyaran hali na Kuje a ranar 5 ga Yuli, 2022.

Haka kuma, an saka sunan Mohammed Sani, wanda aka ce memba ne na kungiyar Ansarul Muslimina Fi Biladissudam (ANSARU), wata kungiya da ke da alaka da Al-Qaeda a yankin Maghreb na Afirka.

A cewar gwamnati, Sani ya samu horo karkashin Muktar Belmokhtar, wanda aka fi sani da lakabin “One Eyed,” inda ya kware wajen kirkirar hanyoyin sadarwa na sirri da kuma na’urorin fashewa na hannu.

An kuma bayyana shi a matsayin mai isar da sakonni da jagoran tafiye-tafiye ga mayakan AQIM a kasashen Aljeriya da Mali, kuma an ruwaito cewa ya tsere yayin fasa gidan yari na Kuje a watan Yulin 2022.

Sannan an kuma ambaci Abdurrahman Abdurrahman, wani babban kwamanda na ISWAP a Okene, cikin jerin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ministan Harkokin Cikin Gida Ya Umarci NIS Ta Soke Fasfo Na Masu Yin Watsi da Ƙasar Najeriya

Next Post

Amurka Da Iran Sun Gagara Cimma Yarjejeniya Kan Dakatar Da Yaki A Gabas Ta Tsakiya – JD Vance

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kotun Duniya zata yanke hukunci kan rikicin da ya shafe shekaru 125

Kotun Duniya zata yanke hukunci kan rikicin da ya shafe shekaru 125

May 19, 2025
Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa

Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa

February 28, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media