• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Daukar Kudi a asusun Bankunan jama’a CBN ya fadi matakin da zai dauka

aksam by aksam
October 9, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kuɗin ku na cikin tsaro – CBN ya faɗawa Kwastomomi

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya jaddada kudirinsa na tabbatar da daidaiton tsarin hada-hadar kuɗi na ƙasa, inda ya bayyana cewa ana gudanar da bincike akai-akai domin gano matsalolin da ke tattare da bankuna.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mukaddashin daraktan yada labarai na Babban bankin Mrs. Hakama Sidi Ali ta fitar a ranar Talata.

Sanarwar ta ce CBN na ƙara jajircewa wajen tabbatar da daidaito da amincin tsarin hada-hadar kuɗi ga Bankunan Najeriya.

Babban bankin ya lura da muhimmiyar rawar da ƙwarin guiwar kwastomomi ke takawa wajen gudanar da ayyukan banki, kuma yana so ya tabbatar da cewa duk kuɗaɗen da ke ajiye a bankunan Najeriya suna cikin tsaro da salama.

Wannan na zuwa ne bayan matsalolin da abokan hulɗar bankuna ke fuskanta a kwanakin nan yayin hada-hadar kuɗi.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gidan Talabijin Na Qausain Ya Nada Fitaccen Jarumin Fina-Finan Kannywood Adam A. Zango A Matsayin Darakta Janar

Next Post

Gwamnatin tarayya ta ba matatar Mai ta Dangote wata babbar jinga a kasar nan

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar Kwadago ta NLC Ta Dakatar Da Zanga-zangar Adawa Da Karin Farashin Kudin Kira Da Na Data

Kungiyar Kwadago ta NLC Ta Dakatar Da Zanga-zangar Adawa Da Karin Farashin Kudin Kira Da Na Data

February 3, 2025
PDP da APC: Wace Jam’iyya Ce Ta Fi ƙarfi A Lokacin Datake Kan Dawo?

PDP da APC: Wace Jam’iyya Ce Ta Fi ƙarfi A Lokacin Datake Kan Dawo?

January 7, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media