Daga Hassan Umar Gwammaja
Lamarin ya farone a ranar Lahadi 26 ga watan January 2025, da sayyin safiyar a cewar wanda abu yafaru a gabansa Mai suna Suleiman Idris wanda aka fisani da Sule Mai Jarida, yace tun farko suna zaune sai kawai sukaga wasu matasa dauke da Gudumu a kafada tare da mutar jami’in Rundunar ‘Yansandan Reshin Jihar Kaduna (Operation Fushin Kada Mai lamba 055)
- Daga bisane muka tambaye wasu dake masu shagunan a wajan koka dangane da rushe musu shagunan da sukace; sun mallaka tunttune,










