• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf zai samawa matasa sama dubu sittin da uku aiyukan yi a cibiyoyin koyon dinki dake kananan hukumomin jihar Kano 44.

aksam by aksam
January 28, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Gwamnan ya bayyana haka ne yayin da yake bude cibiyar koyon dinki dake karamar hukumar Kura.

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

Gwamna Abba Kabir Yusuf wanda ya ce matasa 240 ne zasu amfana da shirin a Karon farko yace gwamnatinsa zata samar da kyakkyawan yanayin da zai bawa matasan da aka koyar damar cigaba da dinki a matsayin sana’ar dogaro da kawunansu.

Ya nuna rashin jin dadinsa bisa yadda gwamnatin data gabata ta yi watsi da irin wannan cibiyoyin koyar da matasa tare da kwashe kayan da aka zuba musu, inda ya jaddada cewa gwamnatinsa zata kwato dukkanin kayan da aka kwashe.

A jawabinsa, kwamishinan Kasuwanci Da Masana’antu Alhaji Shehu Wada Sagagi yace gwamnatin jiha zata farfado da masana’antun jihar kano ta Yadda jihar zata dinga fitar Kaya zuwa kasashen duniya.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, Ya Ba Umarnin A Fara Duban Jinjirin Watan Sha’aban A Gobe Laraba

Next Post

Daruruwan Al’ummar Dake Gudanar Da Sana’o’i a bayan filin wasa na tunawa da Ahmadu Bello Sardauna (ABS Stadium) Daura da Gidan Total, a cikin Garin Kaduna

aksam

aksam

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1
KASUWANCI

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja
KASUWANCI

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

by aksam
January 18, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Trump, ya ce shi ya shawo kansa da kansa ya fasa kai wa Iran hari

Trump, ya ce shi ya shawo kansa da kansa ya fasa kai wa Iran hari

January 16, 2026
Gwamna Abba Kabir ya mayar wa Ogan Boye mukaminsa tare da nada wasu mutane 8

Yadda Aka Zargin An Sace Naira Biliyan 50 Daga Asusun Gwamnatin Jihar Kano

August 12, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media