Tsohon babban jami’in rundunar ruwan sojan Amurka mai taurari huɗu, kuma tsohon ɗan rundunar Navy SEALs, William McRaven, ya bayyana ra’ayinsa kan shugaban ƙasar Amurka Donald Trump.
McRaven ya ce: “Ta hanyar ayyukanka, ka kunyata mu a idanun ‘ya’yanmu, ka wulakanta mu a idon duniya, kuma mafi muni, ka raba mu a matsayin ƙasa ɗaya.”
A ƙarshe, an kuma yi kira ga jama’a da su yada wannan saƙo domin nuna goyon baya ga Admiral McRaven.











