DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
A daren jiya ne al’umma unguwar Gwammaja da na unguwar Northwest suk waye gari da babban rashin daya daga cikin ‘yan Alhaji Auwalu Sani Gambo, waton Hassan Auwalu Sani Gambo,
A cewar sanarwar za a yi jana ‘izarsa a yau Asabar a Gwammaja Bayan Mambayya House, Layin Shehu Mai Hatsi
Dafatan Al’umma za su shi a cikin addu’a, Allah ji kansa da rahama ya kuma sa mutuwar ta zamu hutu a gare shi amin summa amin?












