• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnnatin Kano ta kafa kwamatin Mutane bakwai domin gano gaskiyar karbar belin dilan kwaya da kwamishina yayi

aksam by aksam
July 26, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan Jihar Kano, Alh Abba Kabir Yusuf, ya umarci a gudanar da cikakken bincike kan zargin da ke tattare da rawar da Kwamishinan Harkokin Sufuri na Jihar, Alhaji Ibrahim Namadi, ya taka wajen bayar da beli ga wani da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi, mai suna Sulaiman Aminu Danwawu.

Wannan matakin ya biyo bayan fushin jama’a bayan da aka ga sunan kwamishinan a jikin takardun bayar da belin wanda ake zargin.

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun gwamna, Sanusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Asabar, “Gwamna ya bayar da umarnin a gudanar da bincike mai zurfi dangane da zargin da ke kewaye da bayar da belin wanda ake zargi da safarar miyagun kwayoyi. An kafa kwamitin bincike na musamman domin zurfafa bincike a kan lamarin.”

Kwamitin na da alhakin gano gaskiyar abin da ya faru da bayar da shawarar daukar mataki cikin gaggawa.

Kwamitin yana karkashin jagorancin Barrista Aminu Hussain, mai ba Gwamna shawara kan harkokin Shari’a da Dokoki.

Sauran mambobin kwamitin sun hada da:

Barr. Hamza Haladu

Barr. Hamza Nuhu Dantani

Alhaji Abdullahi Mahmoud Umar

Manjo Janar Sani Muhammad (Rtd.)

Kwamared Kabiru Said Dakata

Hajiya Bilkisu Maimota ce Sakatariyar kwamitin.

Gwamna Yusuf ya bayyana damuwarsa kan rahoton, tare da jaddada cewa gwamnatinsa ba za ta lamunci wani nau’i na rashin ɗa’a ko tallafa wa ayyukan laifi ba.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Kano Ta Dage Aikin Tsaftar Muhalli na 26 ga watan Yuli

Next Post

Gasa ce ta sa farashin kayaiyaki ya ke sauka a kasuwanni: Alh. Jamilu mai shinkafa Singer

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shaharren Dan Wasan Kwallon Kafa, Na Kasa Portugal  Pepe Ya Sanar Da Ritayar Shi Daga Wasan Kwallon Kafa.

Shaharren Dan Wasan Kwallon Kafa, Na Kasa Portugal Pepe Ya Sanar Da Ritayar Shi Daga Wasan Kwallon Kafa.

August 9, 2024

Innovating Game Design: Strategic Lessons from the Chicken vs Zombies Universe

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media