• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar yantebura ta IBB jikin masallacin Idi ta yi cikakken jawabi a kan abin da ya faru a baya.

aksam by aksam
June 17, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar yantebura dake IBB jikin masallacin Idi na birnin Kano ta bayyana cewa ba dagayya gwamnatin jihar ta rushe rumfunan mambobinta  ba

Bayanin hakan na dauke ne a wani jawabi da shugabannin kungiyar suka fitar a wani taron manema labarai da suka gudanar.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Shugaban kungiyar kwamared Zayyanu Murtala a jawabinsa ya godewa gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf da ya basu dama suka ga a da shi Dan jin koken su ta hanyar S A 1 da S A 2.

Kazalika shima jagoran iyayen kungiyar, Yakubu Tijjani Muhammad kantudun Madabo, ya bayyana irin Farin cikin da suka sami Kansu bayan da  gwamna Abba Kabir ya basu tabbacin gyara musu teburan da aka rushe musu cikin kuskure.

A nasa jawabin mataimakin shugaban kungiyar, Saminu Ibrahim ya karyata masu cewa gwamnatin kano ta rushe gurin nasu ne domin ta tashe su inda yace da haka ne sai dare ya yi za ta zo ta rushe kamar yadda ya gudana a gwamnatin Ganduje

Shima sakataren kudi na kungiyar Muhammad a jawabin sa ya jaddada cewa zasu bi umarnin da gwamna Abba Kabir ya basu na tsaftace gurin tare da kaucewa kasa kaya akan titi

Daga karshe Shugabannin sun godewa gwamna Abba Kabir da S A 1 da S A 2 da shugaban KNUPDA da shugaban ma’aikatan fadar gwamnatin kano da duk wadanda suka yi gwauro da Mari wajan shigar da koken su ga mai girma gwamna.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Allah Ya Yi Wa; Hassan Auwalu Sani Gambo Rasuwa, Za A Yi Jana’izarsa A Yau Asabar Da Misalin 8: Na Safe1 A Unguwar Gwammaja

Next Post

Mai Martaba Sarkin Zangon Nkawkaw Dake Kasar Ghana Alhaji Abdulnassir Muhammad Usman Ya Tayya Al’ummar Musulman Duniya Murnar Barka Da Babban Sallahr Layya

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Dalilin ɗauke Sheikh Abduljabbar Daga kurkukun Kurmawa

Dalilin ɗauke Sheikh Abduljabbar Daga kurkukun Kurmawa

October 14, 2025
Yadda matashi ɗan unguwar fanshekar ya zama soja a ƙasar Amurka

Yadda matashi ɗan unguwar fanshekar ya zama soja a ƙasar Amurka

May 13, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media