Suleiman Isah, haifaffen cikin birnin Kano da ya auri baturiya Janine Reimann ya shiga aikin soja a ƙasar Amurka.
Sulaiman ya wallafa hotonsa sanye da kakin sojojin ƙasar Amurka da aka yi wa tambari da sunan sa
Suleiman dai ya wallafa hoton ne ranar Juma’a 12 ga watan Mayun 2023, a shafinsa na Facebook kamar yadda ya saba ɗora hotunansa a baya, gami da nuna godiya ga Ubangiji










