• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

A ci gaba da kula kawance da kasashen Africa Putin ya bayar da Alkama tan 25,000 ga kasar Burkina Faso

Sy lawan by Sy lawan
January 27, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kasar Burkina Faso ta karbi kyautar tan 25,000 na alkama  wadda shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya bai wa kasar a wani bangare na tallafin da zai bai wa kasashen Afirka shida, a cewar sa.

Putin ya yi alkawarin taimaka wa kasashe shida na Afirka wato Burkina Faso, Mali, Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, Eritrea, Somalia da Zambia yayin taron kasashen Afirka da Rasha da aka gudanar a birnin Saint Petersburg a watan Yulin da ya gabata.

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Ministar jinkai na Burkina Faso Nandy Some Diallo ta ce tallafin alkamar ya nuna kudurin Moscow “na taimaka wa ayyukan hukumomin” Ouagadougou a yunkurin magance rashin tsaron da ke addabar kasar.

Burkina Faso da Rasha za su kulla kawance kan ayyukan soji
“Gwamnatin Burkina Faso tana cike da farin ciki,” kamar yadda ta bayyana a wani bikin karbar alkamar, tana mai karawa da cewa matakin zai taimaka wa gajiyayyu da marasa galihu.

Jakadan Rasha a kasar Burkina Faso Alexei Saltykov ya ce tallafin alkamar “babbar alama ce ta shirin shugaban Rasha na ganin ya hada kai da Burkina Faso, daya daga cikin aminanmu a Afirka”.

Ministan Harkokin Wajen Burkina Faso Karamoko Jean Marie Traore ya ce matakin zai taimaka wa kasarsu “wajen bunkasa noman alkama ta yadda za mu rage dogaro da wadda ake shigowa da ita daga kasashen waje”.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kalli mataki na biyu na mayar da fadar mulkin Nageriya Legas

Next Post

Kalli yadda Shugaban kasar Rasha ya fara mamayar a Africa

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Akwai Yuhuwar Taron Mahaddata Al-Qur’ani Da Ake Yi Wa Laƙabi Da (Qur’anic Convention) Da Ya Rage ƙasa Da Mako 2 A Gudanar A Babban Birnin Tarayya Ba Zai Yuba

Akwai Yuhuwar Taron Mahaddata Al-Qur’ani Da Ake Yi Wa Laƙabi Da (Qur’anic Convention) Da Ya Rage ƙasa Da Mako 2 A Gudanar A Babban Birnin Tarayya Ba Zai Yuba

February 14, 2025

Redonbet Casino – Co oferują turnieje gier?

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media