Iyalen Imam Gwani Ahmad Iliyasu
Dana Margayi Alhaji Sani Tasi’u
Firgita Mai Goyo
Suke farin Cikin Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki
Zuwa wajan Daren Auren ‘Ya ‘Yansu
Surajo Ahmad (Captain)
Da
Amaryarsa Bilkisu Sani (‘Yar Mata)
Zan da za a yi kamar haka:
Ranar: Asabar 10/01/2026
Lokaci: 2:00 Na Rana
W/D/Aure: Babban Zaure Unguwar Kira, Karamar Hukumar Kauru a Jihar Kaduna
Akwai Walima Bayan Dauren Aure
Sanarwa: Daga:- Nazif Bala Kauru











