’Yan sanda sun kama wani mutum da buhuna 300 na tabar wiwi a Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas.
Wasu ƴan bindiga ɗauke da makamai sun kai hari a garin Maru hedikwatar ƙaramar hukumar Maru a jihar Zamfara sun kashe mutun 1 sannan suka yi awon gaba da mutane 5 ciki har da wani malami na Kwalejin Ilimi (COE) ta Maru.
Wata mata mai suna Bisi Adewumi ta ta faɗi ta mutu ana tsaka da gudanar da addu’a a ɗakin taro na coci da ke yankin Ibafo a jihar Ogun.
Masu garkuwa da mutane sun saki ɗalibin – makarantar Bethel Baptist ta Kaduna – bayan shafe fiye da shekara biyu a hannunsu.
Shugaban Hukumar Hisba ta Jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya ce ba haka kawai suke zuwa sumame su kama mutane ba, har sai da sahalewar rundunar ’yan sanda.
An maka Mai Unguwar Dangulam dake Gwaram ta Jihar Jigawa a kotu kan zargin aikata fyade da kuma sanya wa wata karamar yarinya kwayar cutar HIV.
Hukumar Hisba ta Kano ta karyata jita-jitar da ake yadawa a soshiyal midiya cewa ta kama kiristoci mata a sumamen da ta kai Sabon Gari da ke Karamar Hukumar Fagge a jihar.
Harin da Hamas ta kaiwa Isra’ila ya kawar da shaci faɗi da kuma kallon da ake yi wa Isra’ila, a matsayin ƙasa mai ƙarfin da ba za a iya kai mata hari ba.
Dakarun Hamas na Al-Qassam sun ce sun lalata tankokin yakin Isra’ila shida da kuma kashe sojojin na Isra’ila da dama.
Kasar Chadi ta sanar da janye jakadanta da ke Isra’ila sakamakon hare-haren da kasar ke kai wa Gaza.
Isra’ila ta dakatar da ministan ta da ya bukaci jefa makamin nukiliya Gaza.
Yan sandan Bangladesh sun cafke kusan ‘yan adawa dubu 8.
Rasha ta yi gwajin harba makami mai linzami mai karfin nukiliya.
ƙungiyoyin fararen hula na son a kama mutanen da ake zargi da almundana a Nijar.
Ukraine ta kai hari kan jirgin ruwan Rasha.
Girgizar ƙasa ta ɗaiɗaita dubban mutane a Nepal
Arsenal tace ta gaji da karbar tayin afuwa daga alkalan wasa.
EPL: Nottm Forest ta sami nasara akan Aston Villa da ci 2:0 a wasan yau.










