• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda kungiyoyin Musulmai suka yi gangamin addu’ar neman nasara ga kasar palatine

aksam by aksam
November 3, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Anbukaci Al,umar musulmin duniya dasuci gaba da taya kasar falasdin da Addu’oin bisa yadda take tsaka mai wuya bayanin hakan yafitone tabakin.

Ambassador Abdullah Bin shawesh na kasar falasdin

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

A wata ziyara dayakawo jahar kano domin A tayasu da Addu’oin samun sauki akan yadda kasar israila take kashemusu mutane .

Yabai yana hakanne yayin taron da,awa da kungiyar mata musulmi ta Amwa.tashirya yau juma,a taron dai ya gudana ne A masallacin Afdul waham kulafau,rashidin dake unguwar sharada kwanar ganduje.

Yace duba da yadda alakar kasarsu da Nigeria tasa suka gadacewar zuwansu domin su sanar da al,ummar Nigeria halin da suke ciki .

Itama anata bangaran shugabar mata musulmai ta africa wato Amwa. Hajiya Aisha Ishak sulaiman. tace zasucigaba data yasu da Addu’oin samun sauki domin suna takaicin irin cinzarafin da akewa yan uwansu mata awannan yakin tace zuciyarsu takadu matuka da yadda sukaji irin batutuwan da yazo dasu .
inda ta kara dacewa sunanan suna kakari wajan dada fadakar da al,umma akan batun domin kuwa akwai wadanda suke yiwa abum wani irin kallo.

Hakazilika itama anata bangaran Saanatu Ala kurawa jagora atafiyar da Awa anan kano tace daga wannan sun lashi takobin wayar dakai ga jama,a ako ina acikin kasarnan.tace wannan bakaramin zalumcibane ga musulmai .inda takara dacewa du wani musulmi dan uwan musulmi ne ako ina .

Daga karshe ta yikira ga kafafen yada labarai da suzama masu yadda labarin gaskiya akowane lokaci duba da yadda wasu kafafen suke yada labaran shamcin gizo akan wannan yakin .

Suma anasu bangaran wadanda suka samu halartar wannan taron sunbaiyanamana gamsuwar su da wannan taron inda sukace kuma za suyi amfani da wannan fadakarwar ta hanyar da yadace dakuma saka yan uwansun musulmai acikin Addu’oin su akoyaushe.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kotu ta yanke hukunci kan wasu yan Daudu

Next Post

Takaitattun labarai tare da B. Imam

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Cybet Casino’s Slots Tournaments – How to Join

April 21, 2025
Al’ummar Hayin Dan Mani Dake Karamar Hukumar Igabi A Jihar Kaduna: Sun Bayyana Yadda Wata Bola Take Yin Barazana Da Lafiyarsu

Al’ummar Hayin Dan Mani Dake Karamar Hukumar Igabi A Jihar Kaduna: Sun Bayyana Yadda Wata Bola Take Yin Barazana Da Lafiyarsu

November 13, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media