• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kaddamar Da Bayar Da Diyyar Gonaki Ga Al’ummar Yankin Rijiyar Gwangwan, Ƴar Gaya Dake Karamar Hukumar Dawakin Kudu

aksam by aksam
August 19, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Gwamnan jihar Alhaji Abba Kabir Yusuf ne ya jagoranci bayar da diyar yau a ɗakin taro na Afrika House da ke fadar gwamnatin jihar, Yusuf ya tabbatar da cewa dukkannin wasu gonaki da gwamnatin ta karɓa domin mayar da su alƙarya, gwamnatin sa za ta tabbatar da biyan dukkannin ma-mallaka guraren haƙƙoƙin su.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Gwamnan ya ƙara da cewa ganin yadda al’umma suke ƙaruwa a faɗin jihar Kano, ya zama wajibi gwamnati ta ƙara samar da guraren da al’umma zasu zauna domin gudanar da rayuwar su cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.

A cewar sa, “Yayin karɓar gonakin anyi duba da yanki da suke da ƙaracin ci gaba, hakan yasa gwamnati ta zaɓi yankunan nasu, domin zamanantar da su wajen zama cikakkiyar alƙarya kamar yadda cikin birni take dashi, “in ji Abba Kabir”.

Malan Sani Abba guda ne daga cikin jagororin rijiyar gwangwan, ya bayyana farin cikin su kan yadda suka karɓi wannan diyar.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Amince Da Nada Farfesa Abdullahi Saleh Usman A Matsayin Shugaban Hukumar Hajji Ta Kasa (NAHCON).

Next Post

Ogan Boye Ya Ajiye Mukaminsa Na Mai Baiwa Gwamnan Kano Shawara Kan Matasa Da Wasanni

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

June 2, 2026
Majalisar wakilai ta nemi Tinubu ya dakatar da yarjejeniyar SAMOA da zata Ba shi damar samun Dala 150b

Majalisar wakilai ta nemi Tinubu ya dakatar da yarjejeniyar SAMOA da zata Ba shi damar samun Dala 150b

July 9, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media