• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Goyon bayan zanga-zanga kungiyar Matasan Lauyoyin Arewa sun doguwar takarda ga I G na kasa

aksam by aksam
July 31, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar Matasan Lauyoyin Arewacin Najeriya, ta goyi bayan zanga-zangar lumana na tsadar rayuwa a Nijeriya.

Kungiyar Lauyoyin tayi kira ga Supeto Janar na ƴan sanda Najeriya da yayi kokarin kare da bada kariya ga masu zanga-zangar lumana kamar yadda sashe na 40 na kudin tsarin mulkin Najeriya ya tanadar.

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

“Mu gungun matasa ne na Lauyoyin da suka damu da miradun Arewacin Najeriya, da manufar tabbatar da dimokuradiyya cikin al’ummar.”

Mun yi wannan rubutun ne dangane da zanga-zangar lumana da za a fara a ranar 1 ga watan Agusta mai zuwa 2024, da kuma yin kira ga ‘yan sandan Najeriya su bi al’adar ƙasa-da-ƙasa ta hanyar kiyaye ka’idojin dokokin kare hakkin bil’adama a faɗin Najeriya.

Dokokin Kasashen duniya ya ba Ƴan ƙasa damar yin zanga-zangar lumana, kamar yadda yake a cikin sashe na 20 na Yarjejeniyar Kare Haƙƙin Bil Adama ta Duniya (UDHR), sashe na 21 da 22 na Yarjejeniya Ta Duniya kan Haƙƙin Bil Adama da Siyasa (ICCPR). Baya ga haka, sashe na 40 na kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya ya baiwa ‘yan Najeriya damar yin taron bayyana ra’ayoyinsu game da manufofin gwamnati da ayyukan da za su iya jefa rayuwar ƴan ƙasa cikin matsi da ƙunci.

Nijeriya na tafiyar da tsarin dimokuradiyyar ta a tafarkin dokoki. Hakan na nuni da cewa ofishin da kake ciki doka ce ta samar da ita kuma take ba ka kariya, don girmama hakan, ya zama wajibi ka tabbatar da cewa jami’anka sun gudanar da ayyukansu kamar yadda kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanada da kuma al’adar duniya a lokacin zanga-zangar lumana.

Muna kira tare da baka shawara da kai da kayi nazari akan hukunci da kotun ECOWAS tayi a shari’ar EndSars na OBIANUJU CATHERINE UDEH & 2 Ors V FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA, inda kotun ta yi watsi da hujjojin da gwamnatin Najeriya ta gabatar, ta kuma umarci gwamnati da ta yi aiki da abin da ya rataya a wuyanta a karkashin Yarjejeniyar Afirka na Hakkokin Dan Adam da Jama’a, suyi bincike tareda gurfanar da jami’an tsaronta da ke da hannu dumu-dumu gurin aikata laifin, daga karshe kotun ta umarci gwamnati da ta biya kowannen su Naira miliyan 2 saboda tauye hakkinsu.

A karshe muna fatan zaka kare tare da tabbatar da haƙƙin ƴan ƙasa da yiwa doka biyayya.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hadakar kungiyoyi 15 masu goyon bayan Tinubu sun bukaci a binciki Karamin Ministan tsaro

Next Post

Shugaban Majalisar wakilai ya fadi matsayar su Akan zanga-zanga Matasan Najeriya

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Hukumar EFCC Na Tuhumar Wasu Ma’aurata Da Aikata Damfarar; Naira Miliyan 410.5

Hukumar EFCC Na Tuhumar Wasu Ma’aurata Da Aikata Damfarar; Naira Miliyan 410.5

December 11, 2023

Shugaba Tinibu ya bada sabon umarni ga Hukumar Kwastam

March 10, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media