• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaba Tinibu ya bada sabon umarni ga Hukumar Kwastam

aksam by aksam
March 10, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
475
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban Kwanturolan hukumar Kwastam, Bashir Adewale Adeniyi, ya ce Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umurci hukumar da ta mayar da dukkan hatsin da aka kama ga masu su domin ci gaba da sayarwa a kasuwannin Najeriya.

Kwanturolan ya bayyana hakan ne a yayin wani taron masu ruwa da tsaki a garin Kwangwalam da ke kan iyaka da Nijar a ƙaramar hukumar Maiadua ta jihar Katsina ranar Asabar, 9 ga watan Maris 2024, cewar rahoton Daily

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Ya ce shugaban ya bayar da wannan umarni ne a cikin gagarumin karamcinsa na tabbatar da cewa al’ummar ƙasar nan sun samu isasshen abincin da za su saya a farashi mai rahusa a kasuwanni.

Ya ce, duk da haka, mayar da kayan abincin da aka ƙwace ga masu su ya dogara ne kawai da sharaɗin cewa za a sayar da su a kasuwannin Najeriya, rahoton Nigerian Tribune ya tabbatar.

“Gaba ɗayan manufar ita ce inganta samar da abinci da kuma tabbatar da cewa ƴan Najeriya ba za su kasance cikin yunwa ba. Shugaban ƙasa na kallon wannan a matsayin ɗaya daga cikin dabarun da za su taimaka wajen magance matsalar ƙarancin abinci.

Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kuncin rayuwa, tsoho dan shekara 80 ya kashe kansa

Next Post

An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

May 4, 2026

The Best Way to Get Started at raceup casino

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media