• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

EFCC ta aike da babban kasheji ga masu yi mata makarkashiya

aksam by aksam
July 4, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC), ta sanar da jama’a maƙarƙashiyar da ake ƙulla mata.

Hukumar EFCC ta bayyana cewa akwai wani shiri da wasu ƙungiyoyi ke yi domin tayar da zanga-zangar nuna adawa da hukumar.

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Hukumar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawunta, Dele Oyewale, ya sanya a shafin X na hukumar.

EFCC ta ce a cikin ƴan kwanakin da suka gabata, ƙungiyoyin sun yi kamfen sosai a shafukan sada zumunta, inda suka ɗauki haziƙan matasan Najeriya, ciki har da ɗalibai domin nuna adawa da ayyukanta.

Ta ce ana ci gaba da gudanar da wannan kamfen ɗin ne domin nuna turjiya kan ayyukan hukumar musamman ta fuskar aiwatar da dokokin da suka shafi aikata laifukan yanar gizo.

Jawabin da hukumar EFCC ta fitar

“Hukumar, duk da cewa ba ta nuna adawa da zanga-zangar da ƴan ƙasa ke da ikon yi ba, ta damu bisa shaidun da ke nuna wani shiri na wasu gurɓatattu da hukumar ke bincika ko tuhuma domin yin amfani da zanga-zangar su tayar da hargitsi a ƙasa.”

“A matsayin hukumar tabbatar da doka da oda, hukumar ba za ta amince da duk wani shirin yiwa doka karan tsaye ba a ko’ina a cikin ƙasar nan musamman a kusa da ofisoshinta a faɗin Najeriya.”

“EFCC, tare da sauran hukumomin ​​tsaro na aiki domin ɗaukar matakan da suka dace wajen magance matsalolin da ke barazana ga zaman lafiya da tsaron Najeriya.”

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tsohon shugaban Majalisar tarayya ya fadi yawan albashi da alawus dinsa da nufin wanke kansa

Next Post

Yadda ruwan Sama na tsawon sa’a 10 ya ruguza kasuwa da gideji a Legas

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban Jam’iyar APC Na Kasa; Sun Hadu Da Sanata Kawo Sumaila

Shugaban Jam’iyar APC Na Kasa; Sun Hadu Da Sanata Kawo Sumaila

December 20, 2023
Fadar shugaban kasa ta fadi dalilin Tinubu na tafiya China da iyalansa

Fadar shugaban kasa ta fadi dalilin Tinubu na tafiya China da iyalansa

July 27, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media