• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaban Jam’iyar APC Na Kasa; Sun Hadu Da Sanata Kawo Sumaila

aksam by aksam
December 20, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Shugaban jam’iyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya halarci bikin rantsar da tsohon Gwamnan Jihar Plateau Sanata Simon Bako Lalong, wanda a yau aka rantsar da shi a matsayin Sanata bayan yin nasara da yayi a kotun zabe. Lalong ya ajiye kujerar sa ta ministan kwadago domin zama sanata.

RelatedPosts

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

An Kona Fastocin Peter Obi Da Kwankwaso A Jihar Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

A yayin bikin Rantsuwar Sanata Kawu Sumaila yaje inda Gandujen ke zaune suka gaisa duk da banbancin Jam’iyya dake tsakanin su.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An Rantsar Da Tsohon Ministan Kwadagon Najeriya Simon Lalong; A Matsayin Sanatan Filaro Ta Kudu

Next Post

Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano CP M.U.Gumel Ya Gana Da Shugabannin Kafafen Yada Labarai, A Jajiberan Fara Sauraren Shari’ar Gwamnan Jihar A Kotun Koli

aksam

aksam

RelatedPosts

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026
An Kona Fastocin Peter Obi  Da  Kwankwaso  A Jihar Kano
SIYASA

An Kona Fastocin Peter Obi Da Kwankwaso A Jihar Kano

by aksam
June 1, 2026
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma  Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC)  A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar
SIYASA

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

by aksam
May 3, 2026
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Umarci  Duk Masu Riƙe Da Mukaman Siyasa Dake Da Niyyar Tsayawa Takara Dasu Yi Murabus Kafin Ranar Juma’a 24 ga Watan Afrilu 2026
SIYASA

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Ya Fice Daga Jam’iyar PDP

by aksam
May 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnan Kano Ya Yi Allah-wadai Da Daga Dan Kamfai Da Mata Suka Yi Yayin Ziyarar Uwargidan Shugaban Ƙasa

Gwamnan Kano Ya Yi Allah-wadai Da Daga Dan Kamfai Da Mata Suka Yi Yayin Ziyarar Uwargidan Shugaban Ƙasa

April 27, 2026
Yada Fastocin  Yaƙin Neman Zaben Shugabancin Kasa Ta Ganduje Da Uzodima Aiki Ne Kawai Na ‘Yan Hamayya:- Ganduje

Yada Fastocin Yaƙin Neman Zaben Shugabancin Kasa Ta Ganduje Da Uzodima Aiki Ne Kawai Na ‘Yan Hamayya:- Ganduje

August 18, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media