• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An Kona Fastocin Peter Obi Da Kwankwaso A Jihar Kano

aksam by aksam
June 1, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

A yayin Wani taron siyasa a Ƙaramar Hukumar Ungogo Dake Jihar inda wasu fusatattun matasa sun kona fastocin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, da abokin takararsa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne a dai-dai lokacin da ake gudanar da harkokin yaɗa manufofin jam’iyyar a yankin, inda aka ce fusatattun matasa sun lalata kayayyakin yaƙin neman zaɓen jam’iyyar tare da ƙona fastocin jagororinta.

Gwamnan Jigawa Ya Dakatar Da Hadimansa Guda 4

Wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ya nuna yadda shima shugaban jam’iyyar NDC na Ƙaramar Hukumar Ungogo, Bilyaminu Bachirawa, aka janyoshi daga kan babur yayin da rikicin.

Wannan lamari na zuwa ne kwanaki kaɗan bayan jam’iyyar NDC ta tabbatar da Peter Obi a matsayin ɗan takararta na shugaban ƙasa, tare da ayyana Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a matsayin abokin takararsa gabanin zaɓen shekarar 2027.

Ya zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, hukumomin tsaro ba su fitar da wata sanarwa a hukumance kan abin da ya faru ba. Haka kuma, shugabannin jam’iyyar NDC a matakin jiha da na ƙasa ba su yi martani kan lamarin ba. Kano City Guide

Sai dai masu ruwa da tsaki na ci gaba da kira ga magoya bayan jam’iyyun siyasa da su guji tayar da zaune tsaye tare da rungumar zaman lafiya domin tabbatar da an gudanar da harkokin siyasa cikin kwanciyar hankali da mutunta ra’ayin juna.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Next Post

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

The Best High Roller Games at 50crowns Casino

April 21, 2025
Gwamnan Borno ya roki gwamnatin tarayya Abu ɗaya domin yanta Garin Marte daga yan Boko Haram

Gwamnan Borno ya roki gwamnatin tarayya Abu ɗaya domin yanta Garin Marte daga yan Boko Haram

May 19, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media