• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Wata Mata Ta Banka Wa Mijinta Da Amaryarsa Da ‘Ya’yanta Guda Biyu Wuta A Kano ‎ ‎

aksam by aksam
May 13, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

‎Wata mata ta shiga hannun jami’an ’yan sanda a Jihar Kano bayan zargin banka wa mijinta da sabuwar amaryarsa tare da ’ya’yanta biyu wuta a unguwar Gidan Mai Alo da ke Hotoro a cikin birnin Kano.

RelatedPosts

Sabon CP na Jihar Sokoto Ya Nemi Goyon Bayan Sarkin Musulmi

Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo

Zuwa Aiki A Makare: Gwamnatin Kano Ta Gargadi Ma’aikata

‎Aminiya ta ruwaito cewalamarin ya faru ne a daren ranar Litinin, inda ake zargin matar ta zuba fetur a kan mijin nata da amaryar tare da yaran kafin ta kunna musu wuta bayan ta kulle su a cikin daki.

‎Majiyoyi daga yankin sun bayyana cewa matar ta dade tana nuna bacin rai tun bayan da mijin nata ya kara aure kimanin makonni biyu da suka gabata, lamarin da ake zargin ya haddasa rikicin cikin gidan.

‎An ce wadanda abin ya shafa sun samu munanan raunuka sakamakon gobarar, inda aka garzaya da amaryar da ’ya’yanta biyu zuwa asibiti domin samun kulawar likitoci.

‎Jami’an tsaro sun tabbatar da cafke matar da ake zargi yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike domin gano musabbabin aukuwar lamarin.

‎Lamarin ya tayar da hankalin mazauna yankin, inda da dama ke bayyana alhini tare da kira ga ma’aurata da su rika warware matsalolin aure cikin fahimta da lumana.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Matashi Dan Kano Ya Yanke Gaban Sa

Next Post

Ƙungiyoyi 25 Sun Nemi Bincike Kan Shigar CAGSI Cikin Shirin GAVI a Kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Sabon CP na Jihar Sokoto Ya Nemi Goyon Bayan Sarkin Musulmi
LABARAI

Sabon CP na Jihar Sokoto Ya Nemi Goyon Bayan Sarkin Musulmi

by Khadija Maitaya
June 4, 2026
Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo
LABARAI

Malamai Sun Fito Zanga-zanga A Jihohi, Sun Nemi A Ceto Malamai Da Daliban Da Aka Sace A Oyo

by aksam
June 2, 2026
Gwamna Abba Kabir ya rantsar da alkalai Tara da kadi hudu
LABARAI

Zuwa Aiki A Makare: Gwamnatin Kano Ta Gargadi Ma’aikata

by aksam
June 2, 2026
Majalisar Dokokin Ghana Ta Amince Da Dokar Hana Ayyukan LGBTQ+
LABARAI

Majalisar Dokokin Ghana Ta Amince Da Dokar Hana Ayyukan LGBTQ+

by aksam
June 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Batun zanga-zangar lumana, Kungiyar NLC tayi zazzafan martani ga hukumar DSS

Batun zanga-zangar lumana, Kungiyar NLC tayi zazzafan martani ga hukumar DSS

February 22, 2024
Ana Cigaba Da Zanga-zanga Bayyan Sauke Gwamnan Jihar Filato

Ana Cigaba Da Zanga-zanga Bayyan Sauke Gwamnan Jihar Filato

November 20, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

Hukumar Tace Fina-finai Ta Kano Ta Dakatar Da Wasu Jaruman Kannywood Biyu

May 17, 2026
Yadda Wata Mata Ta Banka Wa Mijinta Da Amaryarsa Da ‘Ya’yanta Guda Biyu Wuta A Kano ‎ ‎

Yadda Wata Mata Ta Banka Wa Mijinta Da Amaryarsa Da ‘Ya’yanta Guda Biyu Wuta A Kano ‎ ‎

May 13, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media