• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano CP M.U.Gumel Ya Gana Da Shugabannin Kafafen Yada Labarai, A Jajiberan Fara Sauraren Shari’ar Gwamnan Jihar A Kotun Koli

aksam by aksam
December 20, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Kwamishinan yan sandan jahar Kano CP Muhammad Usaini Gumel, ya gudanar da wata ganawa ta musamman da shugabannin kafafen yada labari dake jihar, don ci gaba da karfafa mu su gwiwa kan gudunmawar da suke bayar wa dan tabbatar da tsaro a jihar Kano.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kwamishinan yan sandan jihar Kano, Muhammad Usaini Gumel, ya bayyana cewa, tunda ya zo jahar Kano watanni 7 da suka gabata ya samu hadin kan kafafen yada labaran dari bisa dari, inda ya gode mu su da jajircewarsu a koda yaushe.

Ya kuma kara da yin kira ga kafafen yada labaran su ci gaba da ba su gudunmawa musamman a wannan lokaci da aka zo karshen shekara, da kuma batun fara sauraren shari’ar zaben gwamnan Kano a kotun koli da za a yi a ranar Alhamis 21 ga watan Disamba 2023.

Sai dai kwamishinan yan sandan ya bayyana takaicinsa kan yadda wasu daga cikin masu amfani da shafukan sada zumunta suke rubuta abubuwan da ke tayar da hankulan al’umma, kan hakanne ya dada yin kira ga Manema labarai su kaucewa yin dogaro da abubuwan da za su gani a shafukan sada zumunta.

CP Gumel ya ce, irin wadancan labarai marasa tushe da wasu ke yadawa a shafukan sada zumunta suna haifar da babbar matsala, inda wasu ke tada hartsigi , sace-sace kayan jama’a da dai sauransu.

“wannan jihar ta mu ce, ya kamata mu tsaya mu tsare mutuncin ta, mu tsare mutuncin kowa da kowa a cikin.

Ya tabbatarwa da mutanen jihar Kano, cewa ba sa fuskantar wata barazana ta rashin tsaro kowa ya kwantar da hankulan sa , kuma a ci gaba da gudanar da Ya kara da ce wa , ba iya shugabannin kafafen yada labarai suka kira ba, koda abaya sun gayyaci shugabannin jam’iyyun siyasar NNPP da APC dake jahar , tare da sanya hannu kan yarje-jeniyar zaman lafiya da kuma jan kunnen magoya bayansu karsu tada hargitsi.

Taron ya samu halattar shugabannin kafafen yada labarai, Telabijin da wasu shahararun Jaridun yanar gizo dake fadin jahar.

Shugabannin kafafen yada labaran sun yi maraba da tattaunawar da kwamishinan yan sandan ya yi da su , inda suka yi alkawarin ci gaba da bayar da gudunmawa a koda yaushe.harkokin yau da kullum kamar yadda aka saba ba tare da jin wata fargaba ba.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban Jam’iyar APC Na Kasa; Sun Hadu Da Sanata Kawo Sumaila

Next Post

Yadda Majalisun tarayya ke rokon shugaba Tinubu ya dawo da tallafin Mai

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda aka Gano Ramin Karkashin Kasa da Masu Garkuwa Suke tara mutane

Rundunar ‘Yansandar Jihar Kano Ta Shirya Tsaf Ta Fuskar Samar Da Tsaro Domin Ziyarar Aiki Da Uwargidan Shugaban Kasa, Oluremi Tinubu Zata Kawo Jihar A Ranar 12 Ga Watannan:- CP Gumel

February 10, 2024
Kasar Senegal Ta Lashe Gasar AFCON Bayan Doke Mai Masaukin Baƙi

Kasar Senegal Ta Lashe Gasar AFCON Bayan Doke Mai Masaukin Baƙi

January 18, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media