• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda Majalisun tarayya ke rokon shugaba Tinubu ya dawo da tallafin Mai

aksam by aksam
December 21, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘YAN MAJALISUN TARAYYA SUN KOKA WAJAN RASHIN BAWA SASSAN DASUKE KARKASHIN MA’AIKATAR MAN FETUR KULAWA TA MUSAMMAN A KASAFIN KUDIN SHEKARA TA 2024.

Wannan koke Yafito daga bakin Jagoran ‘yan majalisun da suka fito daga Arewacin Najeriya, Kuma Shugaban Kwamitin dake kulada Ma’aikatar Man Fetur na Majalisar Wakilai Hon, Alhassan Ado Doguwa,

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Alhassan Ado yayi wannan kokene Jim kadan bayan kammala zaman Hadaka na Majalisun Tarayya ta Dattawa da Wakilai na Kwamitin dake kulada kasafin Kudi na Ma’aikatar Man Fetur.

Ado Doguwa yace duk da kasancewar Shugaban kasa shine Babban Minista na Ma’aikatar Man Fetur, kasafin Kudi na Ma’aikatar bai wuce Naira Biliyan 10 ba.

Dan majalisar yakara da cewa, duk da kasancewar Ma’aikatar Man Fetur ce take da alhakin aikin gano inda ake tsammanin samun Man Fetur, Kuma Ma’aikatar ce take da Alhakin gaiyato masu saka Hannun Jari daga Kasashen Waje a fangaren Man Fetur da kuma kulawa da Matatun Man dake Kasarnan.

A Karshe, Hadakar Majalisun sunyi kira ga Fangaren Zartarwa da duba na Musamman akan cire Tallafin Man Fetur domin Canjawa ‘Yan Najeriya ta wani fangaren domin samun Saukin Rayuwa.

Wacca Shawara zaka bayar akan wannan kokene?

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano CP M.U.Gumel Ya Gana Da Shugabannin Kafafen Yada Labarai, A Jajiberan Fara Sauraren Shari’ar Gwamnan Jihar A Kotun Koli

Next Post

Mai Bincike Akan Bankin CBN Ya Bankado Asusun 593 Na Kasashen Ketare Masu Alaka Da Emefiele

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

January 18, 2024
Tun Kafin Ranar 1 Ga Watan August Ta Zo Domin Fara Zanga-Zangar Lumana;  Wasu Jihohin Sun Fara

Tun Kafin Ranar 1 Ga Watan August Ta Zo Domin Fara Zanga-Zangar Lumana; Wasu Jihohin Sun Fara

July 30, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media