• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wani minista ya raba tallafin shinkafa ga yanbindiga bayanai sun fito

aksam by aksam
March 31, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jaridar Legit ta bayyana cewa A kwanakin baya ne wata kafar yaɗa labarai ta bayyana cewa bincikenta ya gano yadda ƙaramin ministan tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya raba buhunan shinkafa 50 ga wasu zaɓaɓɓun ƴan bindiga a jihar Zamfara.

Shafin ya yi iƙirarin cewa Matawalle, wanda shi ne tsohon gwamnan jihar Zamfara, ya bayar da tallafin ne ta hannun Honorabul Musa Bawa Yankuzo.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Sai dai kafar yaɗa labarai ta Zamfara Newsletter, ta ƙaryata rahoton, tana mai cewa wani ƙoƙari ne na ƴan adawa domin su ɓata sunan tsohon gwamnan.

Kafar yaɗa labaran ta ce Yankuzo, wanda ake zargi da bayar da kayan ga ɗaya daga cikin shugabannin ƴan bindigan da ake nema ruwa a jallo, Ado Aleiro, a ranar Lahadi, 17 ga watan Maris, ya musanta zargin.

Wani na kusa da Yankuzo cikin wata sanarwa da ya aikewa jaridar Legit ya bayyana cewa: “Honorabul Musa Bawa Yankuzo ya bar ƙasar ne a ranar 5 ga watan Maris zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah kuma ana sa ran zai dawo Najeriya a makon farko na watan Mayun 2024.”

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda yakin neman zabe ke sauya salo a kasar Amurka

Next Post

Tsohon Sanatan Kaduna Ta Tsakiya Comred Shehu Sani, Yace Ya Yi Hasashen Haka Zata Faru Akan Bashin Dala Miliyan 350 Da Tsohon Gwamna Nasir El-Rufai Ya Nema Daga Bankin Duniya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda tattabara ta nemi hada yaki tsakanin wasu manyan kasashen jarfata

Yadda tattabara ta nemi hada yaki tsakanin wasu manyan kasashen jarfata

February 5, 2024
Bayan shigar Najeriya kungiyar Samoa, wata jiha ta fara fuskantar barazanar masu muradan auren jinsi

Kalli yadda Tinubu ya amince da rage farashin shinkafa da kaso 50%

July 29, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media