• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda tattabara ta nemi hada yaki tsakanin wasu manyan kasashen jarfata

aksam by aksam
February 5, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yan sanda a kasar India sun saki wata tantabara bayan tsare ta na tsawon watanni takwas bisa zargin cewa yar leken asiri ce daga kasar China.

Yan sandan na kasar Indiya reshen jihar Mumbai sun tsare tattabarar ne tun a watan Mayu bayan ganin ta da zobe guda biyu a kafarta kuma zobbinan dauke da rubutun Chinanci, kuna aka gano karamar na’ura a daya daga cikin zoben, kamar yadda jaridar UPI news ta wallafa.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Yan sanda masu bincike sun tsare ta a asibitin Bai Sakarbai Dinshaw na Dabobi kan zargin yin ayyukan leken asiri a madadin China.

Bayan zurfafa binciken da ‘yan sanda suka yi ya sun gano tare da tabbatar da cewa tantabarar ba yar leken asirin China bace, amma ya shiga gasar tseren ruwa ne a Taiwan kuma ya kauce hanya, ya kare a Indiya.

Kungiyoyin kare hakkin dabobi PETA Indiya ta yi maraba da sakin tantabarar da ta dade tana kiraye-kirayen a saki.

Meet Ashar, shugaban sashin yaki da cin zalin dabobi na kungiyar, cikin wata sanarwa da ya fadawa New York Times ya ce:

“PETA India na samun kiraye-kirayen neman daukin gaggawa na dabobbi fiye da 1,000 duk mako, amma wannan ne karon farko da aka samu batun sakin wanda ake zargin dan leken asiri ne.”

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gamayyar kungiyoyin Fulani sun magantu bayan tsare shugaban Miyetti Allah fiye da kwanaki 10

Next Post

Wani Dagaci Ya Yi yi Murabus A Kano Saboda Dalilin Kashin Kai

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kotu ta yanke wa abokin Murja kunya hukuncin zaman gidan kaso ko zabin tara da sharadi

Kotu ta yanke wa abokin Murja kunya hukuncin zaman gidan kaso ko zabin tara da sharadi

February 16, 2024
Hukumar EFCC Ta Fitar Da Matakai 8 Na Kare Kai Daga Masu Zabba Da Karin ATM

Hukumar EFCC Ta Fitar Da Matakai 8 Na Kare Kai Daga Masu Zabba Da Karin ATM

November 28, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media