• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda yakin neman zabe ke sauya salo a kasar Amurka

aksam by aksam
March 31, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tawagar yaƙin neman zaɓen shugaba Joe Biden ta soki tsohon Shugaban ƙasar Donald Trump bayan ya wallafa wani bidiyon wata mota da hoton Biden an ɗaure hannunsa da ƙafafunsa.

Tawagar yaƙin neman zaɓen Biden ta zargi Trump da “tunzura rikicin siyasa ne” kuma wannan na zuwa ne lokacin da ake tunkarar babban zaɓen ƙasar da za a yi a cikin shekarar nan.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A nasa ɓangaren kakakin yaƙin neman zaɓen Trump ya ce ‘yan jam’iyyar Democrat na son alaƙanta rikicin siyasa da Drump ne.

Trump ya wallafa bidiyon ne a ranar Juma’a a shafinsa na sa da zumta da ake kira Trust Social.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnan Kaduna yayi cikakken bayanin bashin Dala miliyan 587 da El-Rufai ya bari baya ga na kamfanonin kwangila 115

Next Post

Wani minista ya raba tallafin shinkafa ga yanbindiga bayanai sun fito

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Kasar Najeriya (Super Eagles) Ta Lallasa Takwararta  Ta Kasar Kamaru Da Ci 2 – 0 Babu Ko Daya;

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Kasar Najeriya (Super Eagles) Ta Lallasa Takwararta Ta Kasar Kamaru Da Ci 2 – 0 Babu Ko Daya;

January 27, 2024
Trump ya aike da saƙon godiya ga Imam Khumaini bisa Afuwarsa ga Masu zanga-zanga 800

Trump ya aike da saƙon godiya ga Imam Khumaini bisa Afuwarsa ga Masu zanga-zanga 800

January 16, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media