• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda wasu Yan APC suka fara maraba da kwankwaso

aksam by aksam
January 22, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Bashir Ahmad ya yi magana kan yiwuwar sauya sheƙar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP a zaɓen 2023, Rabi’u Kwankwaso, zuwa APC

Wannan dai na zuwa ne bayan da ɗaya daga cikin jiga-jigan jam’iyyar APC, Bisi Akande, ya haɗu da Kwankwaso a kwanan nan

RelatedPosts

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

An Kona Fastocin Peter Obi Da Kwankwaso A Jihar Kano

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

Tsohon hadimin na Buhari, Bashir Ahmad ya nuna cewa ana maraba da Kwankwaso da mabiyansa a jam’iyyar APC

Kwankwaso wanda ya kasance mai riƙe da tutar jam’iyyar NNPP a zaɓen shugaban ƙasa na 2023, ya zama abin magana a ƙarshen makon nan, bayan an ganshi tare da Bisi Akande, wani gogaggen ɗan siyasa kuma jigo a jam’iyyar APC.

Wannan dai na zuwa ne sa’o’i kaɗan bayan da wani ɓangare na jam’iyyar NNPP ya tabbatar da cewa korar Kwankwaso na nan daram, kuma akwai wani sabon raɗe-raɗin cewa zai sauya sheka

Da yake mayar da martani kan lamarin a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X a ranar Lahadi, 21 ga watan Janairu, Bashir Ahmad ya bayyana cewa APC za ta yi murnar karɓar Kwankwaso zuwa cikin jam’iyyar.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda dubun wani da ya kware wajen sace kayayyakin coci-coci ta cika

Next Post

Yadda gwamnatin Legas ta haramta amfani da take away

aksam

aksam

RelatedPosts

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026
An Kona Fastocin Peter Obi  Da  Kwankwaso  A Jihar Kano
SIYASA

An Kona Fastocin Peter Obi Da Kwankwaso A Jihar Kano

by aksam
June 1, 2026
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma  Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC)  A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar
SIYASA

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Koma Jam’iyyar National Democratic Congress (NDC) A Hukumance; Inda Ya Karɓi Katin Zama Mamba Na Jam’iyyar

by aksam
May 3, 2026
Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Umarci  Duk Masu Riƙe Da Mukaman Siyasa Dake Da Niyyar Tsayawa Takara Dasu Yi Murabus Kafin Ranar Juma’a 24 ga Watan Afrilu 2026
SIYASA

Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed Ya Fice Daga Jam’iyar PDP

by aksam
May 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Sanatoci sun yi martani kan rahotan karbar tallafin kayan abinci da zasu rabawa talakawa

Sanatoci sun yi martani kan rahotan karbar tallafin kayan abinci da zasu rabawa talakawa

January 6, 2024
Alamu 6 da abokin gaskiya ke dauke dasu: masana halayyar Dan Adam

Alamu 6 da abokin gaskiya ke dauke dasu: masana halayyar Dan Adam

February 12, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media