• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda dubun wani da ya kware wajen sace kayayyakin coci-coci ta cika

aksam by aksam
January 22, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jami’an tsaro na kungiyar So-Safe ta kama wani matashi mai suna Adebesin da ya jima yana yin sata a coci-coci a yankin Ado-Odo/Ota, dake jihar Ogun

Jami’an sun kama barawon ne a ranar Lahadin da ta gabata, bayan da ya saci wasu kayayyaki a wata coci yana kokarin tserewa da su

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Matashin ya amsa laifin sa, kuma ya lissafa coci-coci da ya yi wa sata da suka hada da Redeemed Christian Church of God, Baba Ode da sauran su

Ana zargin Adebesin da yin sata a cocin Redeemed Christian Church of God, Onibuku, Cherubim and Seraphim, Baba Ode da Stronghold Ministry”.

Jerin irin kayayyakin da ya ke sata

Jaridar New Telegraph ta ce kayayyakin da aka kwato daga gare shi sun hada da na’urar buga kida kirar Yamaha guda biyu, na’urar hada sauti guda daya, na’urar dikoda,.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wasu Yan jam’iyar APC na nuna kosawar su da jagorancin Ganduje

Next Post

Yadda wasu Yan APC suka fara maraba da kwankwaso

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Hukumar KAROTA ta kaddamar da kotunan tafi da gidanka saboda hukunta masu karya dokar tuki nan take.

Hukumar KAROTA ta kaddamar da kotunan tafi da gidanka saboda hukunta masu karya dokar tuki nan take.

August 21, 2025
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

May 31, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media