• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Hukumar KAROTA ta kaddamar da kotunan tafi da gidanka saboda hukunta masu karya dokar tuki nan take.

aksam by aksam
August 21, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Kula da Zirga-Zirgar Ababan Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta kaddamar da kotunan tafi-da-gidanka domin gudanar da shari’ar gaggawa kan direbobi da ke karya dokar fitulun ba da hannu a manyan titunan birnin Kano.

Da yake kaddamar da kotunan, Shugaban Hukumar KAROTA, Faisal Mahmud Kabir, ya bayyana cewa wannan mataki ya biyo bayan umarnin da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bai wa hukumar domin tabbatar da cikkaken bin dokokin zirga-zirga daga direbobi da masu tukin adaidaita sahu.

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Shugaban ya jaddada cewa ganin yadda gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta zuba makudan kudade wajen samar da sabbin fitilun hasken wuta masu amfani da rana haske rana, dole ne masu ababen hawa da masu adaidaita su nuna godiya ta hanyar bin dokokin fitulun ba da hannun.

Ya ja kunnen duk direban da aka kama yana karya dokar cewar jami’an KAROTA tare da hadin gwiwar jami’an tsaro za su cafke shi domin a gudanar da shari’a nan take a gaban kotun tafi-da-gidanka.

Faisal Mahmud Kabir ya kuma bukaci jama’a da su ba da hadin kai ga jami’an KAROTA, yana mai tabbatar da cewa kotunan ba don tsoratarwa ko cin zarafin wani ba ne, illa kawai don kare rayuka da dukiyoyin jama’a a yayin da suke zirga-zirga a tituna.

Shugaban na KAROTA ya ce hukumar ba zata saurara ba kowa ba wajen aiwatar da manufofi da shirye-shiryen raya harkokin sufuri na Gwamnatin Kano wadanda suka mayar da hankali kan jin dadin al’umma.

Ta cikin wani jawabi da ya fitar Abubakar Ibrahim Sharada Jami’in Hulda da Jama’a, na hukumar KAROTA, ya tunatar tuni a baya Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa (FRSC) reshen Kano ta tabbatar da goyon bayan ta ga KAROTA wajen tabbatar da bin dokokin hasken wuta da kuma kama masu karya doka.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda ƙasar Rasha ta fitar da rahoton barnar da ta yi wa ƙasar Ukraine tun bayan fara yaƙin su .

Next Post

Reminder To KADGIS On Promise To Resolved Land Dispute

aksam

aksam

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

IBB ya soki Tinubu suka mai zafi kalli abin da ya fada

IBB ya soki Tinubu suka mai zafi kalli abin da ya fada

August 2, 2024
Yaƙin Iran Ya Ƙara Bukatar Man Fetur Daga Matatar Dangote

Yaƙin Iran Ya Ƙara Bukatar Man Fetur Daga Matatar Dangote

August 24, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media