• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ana gab da yanke hukunci kalli tanadin rundunar yan sanda a jihar Kano

aksam by aksam
January 11, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
465
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce ta kamala shirye-shiryen samar da tsaro gabanin yanke hukuncin Kotun Ƙoli kan zaɓen gwamnan jihar da za a yi gobe Juma’a.

Yayin da yake jawabi ga manema labarai a ofishinsa, kwamishinann ‘yan sandan jihar CP Usaini Gumel ya ce rundunar ta yi duk abin da ya kamata ta yi domin tabbatar da zaman lafiyar jihar a lokaci da bayan yanke hukuncin.

RelatedPosts

IGP Ya Umarci CPs Su Yi Bincike Kan Makamai da Harsasai

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu Matasa Biyu; Bisa Zarginsu Da Yin Damfara Da Sunan Su Aljannune

Rundunar ‘Yan Sanda Reshin Jihar Gombe Ta Dawo Da Dokar Hana Zirga Zirgar Babura A Jihar

A ranar Juma’ ne kotun ƙolin ƙasar za ta yanke hukunci kan dambarwar zaɓen gwamnan jihar tsakanin gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP da Nasiru yusuf Gawuna na APC.

Kwamishinan ya ce rumdumar ‘yan sandan jihar ta tattauna da limaman jihar domin tabbatar da yin huɗubar da za ta kwantar da hankulan mutane.

”Kasancewar gobe Juma’ne kuma, kuma a daidai lokacin da ake tafiya sallar juma’a ne ko ake gudanar da sallar ne za a iya yanke wannan hukuncin, mun buƙaci limaman Juma’a da su shirya huɗubobin da su kwantar wa da jama’a hankali”, in ji shi.

CP Usaini Gumel ya ce rundunar ‘yan sandan ta kuma tattauna da wakilan jam’iyyun siyasa inda suka tabbatar da cewa za su martaba yarjejeniyar zama lafiyar da suka cimma a kwanakin da suka gabata.

Kwamishinan ya kuma gargadi jama’a da su guji aikata duk wani abu da ka iya tayar da hankulan jama’a a lokaci da bayan yanke hukuncin.

”Ka da ku yarda wani ya tunzuraku don tayar da hankula, domin kuwa duk wanda ya yi hakan za mu yi amfani da kundin tsarin mulki wajen hukunta shi, ba tare da la’akari da jam’iyyarsa ba”, in ji kwashinan.

Share186Tweet116SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bamu Da Wani Farfesan Bogi A Jami’ar Bayero :– Shugaban Jami’ar

Next Post

Jerin Shari’o’i Uku Da Kotun Kolin Najeriya Zata Kawo Karshensu A Yau Juma’a

aksam

aksam

RelatedPosts

IGP Ya Umarci CPs Su Yi Bincike Kan Makamai da Harsasai
TSARO

IGP Ya Umarci CPs Su Yi Bincike Kan Makamai da Harsasai

by Khadija Maitaya
May 5, 2026
Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu  Matasa Biyu;  Bisa Zarginsu Da Yin  Damfara Da Sunan Su Aljannune
TSARO

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu Matasa Biyu; Bisa Zarginsu Da Yin Damfara Da Sunan Su Aljannune

by aksam
April 16, 2026
Rundunar  ‘Yan Sanda  Reshin Jihar Gombe Ta Dawo Da Dokar Hana Zirga Zirgar Babura A Jihar
TSARO

Rundunar ‘Yan Sanda Reshin Jihar Gombe Ta Dawo Da Dokar Hana Zirga Zirgar Babura A Jihar

by aksam
April 2, 2026
DSS Sun Kubutar Da Sakataren Karamar Hukumar Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Kano
TSARO

DSS Sun Kubutar Da Sakataren Karamar Hukumar Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Kano

by aksam
March 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Majalisar wakilai ta soki salon yaki da ta’addanci da ake bi a Najeriya

Majalisar wakilai ta soki salon yaki da ta’addanci da ake bi a Najeriya

June 7, 2024

Hanyoyin gane wanda ya zo da nufin cutar da kai ko kuma yaudarar ka

October 26, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media