• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Bamu Da Wani Farfesan Bogi A Jami’ar Bayero :– Shugaban Jami’ar

aksam by aksam
January 9, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Ta musanta rahoton da ake yadawa na cewar an gano farfesoshin bogi har guda 20 a jami’ar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Jarida Aksam Media ta rawaito cewa jami’ar ta musanta labari ne ta cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai, me dauke da sa hannun Shugaban Jamil’ar Farfesa Sagir Adamu Abbas.

Sanarwar tace ta kula da yadda ake yada wata sanarwar bogi a kafafan sada zumunta, wadda ke cewa an gano farfesa guda 100 na bogi dake aiki a Jami’oin Najeriya.

A saboda haka ba tare da wata shakka ba,muke sanar daku cewa waccan sanarwa da ake yadawa, ba komai bace illa mara tushe, wadda wasu suka kirkira domin taba martabar jami’ar.

Haka kuma shugaban jami’ar ya yi bitar yadda hukumar dake kula da jami’oin kasar, ta tabbatar da cewa waccan sanarwa ta bogi ce.

Sanarwar ta kara da cewa ”babu yadda za’ai a sami irin wannan lamari a jami’ar Bayero, duba da yadda muke cikin manyan jami’oin da suke bada ingantaccen ilimi, kamar yadda masu kididdiga akan jami’oin duniya suka tabbatar”.

A kokarin kauda shakku daga zukatan Al’umma, Jami’ar tace ko a baya-bayan nan ta zama ta biyar a sahun jami’oi masu inganci a najeriya, a fannin bincike,bada horo dama ingantaccen tsarin koyo da koyarwa.

Haka kuma Jami’ar ta zama ta biyu a Najeriya a bangaren wadanda tsarukan su yayi dai -dai da na kasashen duniya, wanda kuma hakan ya faru ne a sakamakon ingantaccen ilimin dama samar da Daliban da sukayi zarra a tsakanin sa’oinsu.

A karshe Jami’ar tayi fatan Al’umma zasu yi watsi da waccan sanarwa da ake yadawa.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

’Yan Bindiga Sun Sace Matafiya 30 Akan Babbar Titin Abuja Zuwa Kaduna.

Next Post

Ana gab da yanke hukunci kalli tanadin rundunar yan sanda a jihar Kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Vastuullinen Online-Pelaaminen Suomessa: Talletusbonusten Rooli ja Edut

April 21, 2025

How to Use Live Chat for Support at Luckyblock Casino

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media