• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ziyarar Da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Kai Jihar Katsina, Matashi Dan Gwagwarmaya Ya Caccaki Jagororin Jihar

aksam by aksam
May 5, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Matashin Mai suna kwamarad Nazif Abdulhadi ya aike da Budaddiyar wasika zuwa ga al’umar jahar kastina.

Inda Cikin alhini a wasikar ya ce “Assalamualaikum, Wallahi abin kunya abin takaici, wai kamar jahar katsina su gayyaci shugaban kasa, yazo har ya kwana a garin katsina, amma arasa wanda zai bigi kirji ya gayawa shugaban kasa irin tarin Matsalolin da suke faruwa a garuruwan katsina,

Wannan abin takaici ne abin haushi, kamar jahar katsina babu “yan gwagwarmaya ne? sai “yan siyasa , sukuma “yan siyasa bukatar kansu suka sani, babu ruwansu da talaka.

  1. A ƙarshe wasikar ta yi addu’a inda ta ce “Allah ya jikan Dr. yusif bala Usman, shugaban “yan gwagwarmaya na jahar kastina
Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Hedikwatar Tsaro Ta Ƙasa Ta Tabbatar Da Kama Wasu Jami’an Tsaro Huɗu Da Ake Zargi Da Taimakawa Ayyukan Ta’addanci A Yankin Arewa Maso Gabas

Next Post

A Rana Mai Kama Da Ta Yau 5 ga Watan Mayu Shekara Ta 2010 Allah Ya Yi Wa Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Umar Musa ‘Yar’aduwa Rasuwa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

A shirye muke wajen ganin kananan hukumomi sun dawo cikin hayyacinsu,

A shirye muke wajen ganin kananan hukumomi sun dawo cikin hayyacinsu,

January 25, 2024

Gala Casino VIP Program – Exclusive Benefits Explained

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media