• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yau Masu Ajiya A Bankunan Najeriya Za Su Fara Biyan Sabon Farashin Kudin Turo Sako (SMS)

aksam by aksam
May 1, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

Daga: Hassan Umar Gwammaja

A yau Alhamis, 1 ga watan Mayu ne masu asusun ajiya a Bankunan dake Najeriya za su fara biyan Naira 6 a matsayin kudin dukkan sakon da bankunan suka turo musu (SMS Transaction Alert).

Matakin ya biyo bayan kara kudin kira da kamfanonin sadarwar kasar suka yi, bayan gwamnatin tarayya ta sahale musu kara kashi hamsin cikin dari (50%), mafari kenan da kudin ya tashi daga Naira Hudu (N4) zuwa Naira Shida (N6) a kowanne sako daya.

Tuni Bankuna daban-daban suka aika wa abokan hulɗar su sakon Email, domin sanar musu sa sabon tsarin cirar kudin aika sakon, inda suka ce cajin lambobin kasashen waje zai haura wannan farashi.

Haka kuma Bankunan sun bayyana muhimmancin karbar irin wannan sakonni daga Bankunan da mutane suke hulɗa da su, domin samun damar kula da dukkan wata hada-hadar asusun nasu.

A karshe Bankunan sun shawarci waɗanda basa buƙatar karbar sakonnin, da su ziyarci shafukan su na Internet domin dakatar su dakatar.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kwankwaso, ba alheri zai kawo jam’iyyar APC ba: Dan Azumi Gwarzo.

Next Post

Hukumar Jarrabawar JAMB Ta Ce;- Ba Ta Da Alaka da Shafin Da Ke Karɓar Kuɗi Daga Hannun Ɗaliban Da Suka Rasa Ta UTME

aksam

aksam

RelatedPosts

Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja
KASUWANCI

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

by aksam
January 18, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025
Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un Allah Ya Jikan Haruna Dauda Biu Wakilin Muryar Amurka Na Jihohin Borno Da Yobe
KASUWANCI

Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un Allah Ya Jikan Haruna Dauda Biu Wakilin Muryar Amurka Na Jihohin Borno Da Yobe

by aksam
May 18, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yanzu-yanzu shugaban majalissar dattawa ya yi furucin Kara tunzura talakawa Najeriya

Yanzu-yanzu shugaban majalissar dattawa ya yi furucin Kara tunzura talakawa Najeriya

July 31, 2024
Kotun sauraron Korafe-Karafen Zabe a jihar Kaduna ta ayyana zaben jihar da bai kammala ba

Kotun sauraron Korafe-Karafen Zabe a jihar Kaduna ta ayyana zaben jihar da bai kammala ba

September 28, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media