• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Hukumar Jarrabawar JAMB Ta Ce;- Ba Ta Da Alaka da Shafin Da Ke Karɓar Kuɗi Daga Hannun Ɗaliban Da Suka Rasa Ta UTME

aksam by aksam
May 2, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Daga Hassan Umar Gwammaja
A wata sanarwa da hukumar ta fitar a ranar Laraba, ta ce wani shafi da ake kira ‘Copyrightwriter Personal J Rescheduling Flw’ da kuma asusun Banki na Sterling mai lamba 8520641017 ana amfani da su ne wajen yaudarar ɗalibai.

Mai magana da yawun hukumar, Dakta Fabian Benjamin, ya ce an ƙirƙiri shafin ne da nufin karɓar kuɗi daga hannun waɗanda suka gaza rubuta jarabawar, da sunan za a sake musu lokaci.

“Wasu marasa gaskiya na karɓar kuɗi har Naira 15,700 daga ɗalibai da zargin za su taimaka musu su sake jarabawa. Wannan ba gaskiya ba ne, zamba ce tsagwaronta,” in ji shi.

JAMB ta bayyana cewa ba ta da hannu a wannan aiki kuma ba ta da alaƙa da masu gudanar da shi. Haka kuma ta bukaci Sterling Bank da ta dauki matakin toshe asusun da ke karɓar kuɗin.

Ta ce tana aiki da jami’an tsaro domin kamo waɗanda ke da hannu a lamarin.

Dakta Benjamin ya ƙara da cewa JAMB ba ta sake wa ɗalibi lokaci na jarabawa idan gazawarsa ta faru ne sakamakon kuskurensa ko wani dalili da bai shafi hukumar ba.

Sai dai in an samu matsala wajen tantance shi ta hanyar biometric, kuma an tabbatar da sahihancin matsalar, JAMB za ta ba shi damar sake rubuta jarabawar kyauta.

“Babu wani kuɗi da JAMB ke karɓa bayan an kammala rajista. Don haka muna kira ga ɗalibai da su guji fadawa tarkon ’yan damfara,” in ji shi.

Ya kuma shawarci jama’a da su rika kai rahoton duk wata alamar damfara da suka fuskanta ga hukuma cikin gaggawa

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yau Masu Ajiya A Bankunan Najeriya Za Su Fara Biyan Sabon Farashin Kudin Turo Sako (SMS)

Next Post

Kamfanin GYAZUWA Carpentry Solution yafito da sabuwar hanyar dadada wa abokan hulɗar sa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Da Dumi-Dumi:Babban Hafsan Sojin Isra’ila ya magantu akan sulhun tsagaita wuta da Iran

Da Dumi-Dumi:Babban Hafsan Sojin Isra’ila ya magantu akan sulhun tsagaita wuta da Iran

June 24, 2025
Kungiyoyin Kwadago A Najeriya NLC Da TUC Sun Baiwa Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwanaki 14 Ta Cika Alkwarin Da Suka

Kungiyoyin Kwadago A Najeriya NLC Da TUC Sun Baiwa Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwanaki 14 Ta Cika Alkwarin Da Suka

February 8, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media