• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanzu-yanzu shugaban majalissar dattawa ya yi furucin Kara tunzura talakawa Najeriya

aksam by aksam
July 31, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Masu zanga-zanga suje su yi, mu muna gida muna cin abinci- Akpabio

A yayin da ake shirin fara zanga-zanga a gobe Alhamis kan matsi da kuncin rayuwa, shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio yayi shagube ga masu shirya zanga zangar inda ya ce suna kan titi su kuma suna gida suna cin abinci.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Akpabio ya bayyana hakan ne a jiya Talata yayin da yake jawabi ga wakilan hukumar raya yankin Niger Delta a jihar Rivers.

Shugaban majalisar ya ce mutanen yankin Niger-Delta basu shirya sauya gwamnati ba.

“Dukkanin mu muna jin abinda ke faruwa a jikinmu. Amma mun sani zai zama na karamin lokaci ne. Mai girma MD ina so na gode ma kan abinda ka fada. Ka ce bamu fa bukatar sauya gwamnati. Kuzo mu rungumi wannan gwamnati.

” Wadanda ke son yin zanga-zanga, suje su yi. Amma mu muna nan zamu ci abincinmu. Dole ne na godewa al’ummar Niger-Delta.”

Tags: Aksam radioaminiyaArewa radioBbchausaDAILY TRUSTfinancefreedom radioKadaura24musicpunch NewspaperrfihausaSamoaSolacebasetrthausaVanguard newspapervideovoahausazanga-zanga
Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Kano ta ayyana ranar gudanar da zaben kananan hukumomin jihar 44

Next Post

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sanya Ranar Zaben Kananan Hukumomi

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban kasar China ya aike da sakon taya murnar cin zabe ga shugaba Putin

Shugaban kasar China ya aike da sakon taya murnar cin zabe ga shugaba Putin

March 18, 2024
Tsohon Sanatan Kaduna Ta Tsakiya Comred Shehu Sani, Yace  Ya Yi  Hasashen Haka Zata Faru Akan Bashin Dala Miliyan 350 Da Tsohon Gwamna Nasir  El-Rufai Ya Nema Daga Bankin Duniya

Tsohon Sanatan Kaduna Ta Tsakiya Comred Shehu Sani, Yace Ya Yi Hasashen Haka Zata Faru Akan Bashin Dala Miliyan 350 Da Tsohon Gwamna Nasir El-Rufai Ya Nema Daga Bankin Duniya

April 1, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media